fareedasifawa's Reading List
21 stories
...YA FI DARE DUHU by rashkardam
rashkardam
  • WpView
    Reads 64,226
  • WpVote
    Votes 3,350
  • WpPart
    Parts 40
Labarin ƙauna gamida cin amana da tausayi ga uwa uba soyayya.
 KUSKUREN IYAYEN MU by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 28,983
  • WpVote
    Votes 2,402
  • WpPart
    Parts 17
Kyakkyawa ce ita ajin farko, gani take talaka ba abakin komai yake ba, abin ataka ne a murkushe domin baida wani 'yanci, ta tsani talakan mutum bata kaunar ganin talaka ko kadan...........sai gashi daga wasan April full Aure ya hadata da dan talaka gadanga dan saurayi mai tashe cikin k'auyen fanfo. Yaya zata kaya.......
RUWAN DARE.........  by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 19,590
  • WpVote
    Votes 1,029
  • WpPart
    Parts 12
Allah ya sani bata k'aunar zuwa gun matar nan domin daga gidanta zuwa bakin titi inda zata hau napep akwai ɗan tafiya, sai an wuce wasu bishiyoyin dake bayan layin hanyar sam ba tada kyau, idan dai har tayi dare bata cika son biyawa gunta ba saboda tsoro, yau ma dalilin daya ya sata zuwa gidan domin tace mata kuɗi hannu, ita kuma Sadiya indai akwai naira to kukan shirya. Bayan ta baro gidan a yanzu har duhu yayi,tafiya take tana zancen zuci "wannan bishiyoyin Allah ni tsoro suke bani, su suke k'arama hanyar nan duhu fa,amma gari da dan sauran haske, hanya ba haske haka ai sai ama sane ko duka ba wanda ya sani Allah dai ka kaini.,....." Tana cikin wannan zancen zucin Ba zato ba tsammani Sadiya taji wani abu ya bugeta gum! Cikin razana tsabar tsoro tayi ihu, dama Sadiya akwai aukin ihu inta ga abin tsoro, Saidai ihun da tayi babu wanda yajiyo ta saboda nisan gun da bakin hanya, tayi yunk'urin juyawa kan ta farga kawai taji kamar anyi sama da ita ta faɗo! Jakarta da ledan magungunan dake hannunta suka zube k'asa daga nan bata k'ara Sanin inda take ba..........Ku biyo mu
ABINDA KE B'OYE by hajjac
hajjac
  • WpView
    Reads 131,559
  • WpVote
    Votes 8,771
  • WpPart
    Parts 51
labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.
BAKIN DARE by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 63,864
  • WpVote
    Votes 4,272
  • WpPart
    Parts 21
heart touching story
MAKAUNIYAR HANYA! by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 125,273
  • WpVote
    Votes 13,486
  • WpPart
    Parts 114
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.
WANDA YA TUNA BARA......(beji dadin bana ba) by SafiyyahGaladanchi
SafiyyahGaladanchi
  • WpView
    Reads 11,326
  • WpVote
    Votes 1,106
  • WpPart
    Parts 30
Safiyyah zuwa nai muyi magana akan Wanda ze tafi dubo zuwaira da jaririn ta Dan aganina bekamata ace har ana jibi suna bamuje ba, Katashi yar matace me Dan matsakaicin jiki ke maganar da wata kyakkyawar mata da bazasu wuce sa'anni da waccen ba, Eh hakane bilkisu yanzu abinda zamuyi ke tunda zakije gida yau semu shirya kifita tare muje can gidanku idan nadan zauna se in wuce can gidan zuwairan zan barmiki Muhammad daga can se in dawo gida in Dora girka tunda bada wuri ze dawo ba yau,
BAKIN RIJIYA...ba Wurin Wasan Makaho Bane by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 115,477
  • WpVote
    Votes 8,280
  • WpPart
    Parts 39
Meya sanya arayuwa nayi rashin sa'an zuwana duniya gaba d'aya? Mesa zanso mutqaunar mutuwarsa akan Koda k'wayar idonsa ya sauke Akaina?? Mesa nayiwa Kaina wannan rashin adalcin?? Mesa wannan bakar zuciyar tawa bata dasamun San waninkaba yaa shammaz?? Poojah ita Kad'ai take wannan tunanin tana rusar uban kuka, tarasa Meke mata dad'i arayuwa ji takeyi tamkar ta sanya wata rayuwar daban ba wannan ba! Inama d'an Adam yana da damar sauya komai zuwa tsarinsa!!! Wlhy yaa shammaz danayi wurgi da wannan wahallen zuciyar tawa Kozan sarara da wutar qaunarka datake dad'a ruramun kullum kwannan duniya.....
INA MUKA DOSA.. by OFFICIAL_NWA
OFFICIAL_NWA
  • WpView
    Reads 5,769
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 4
Ina muka dosa shiri ne na musamman da kungiyar NWA ta fito da shi. Shirin zai rinka zakulo manya-manyan matsalolin da suka addabi al'umma yana yi muku takaitaccen rubutu a kansu in sha Allah