Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI.
#Love triangle
#HausaNovel
"Tun daga ranar da ka shigo rayuwata komai ya dai daita"
Da murmushi a fuskarshi yace
"Bansan akwai abinda na rasa a tawa rayuwar ba sai da na mallake ki"