Kamala_Minna
"Iko da gadara da namiji yake jin yana da ƙwanjin nuna wa duk wata ƴa mace, to nima ina dashi.Ni Rigar Siliki ce, ga duk wani ɗa namiji da yake jin ya isa, yana da zuciyar mallakar mace yaci zarafinta ya takata yadda yake so. Ya manta ita ce nasarar sa, ita ce darajarsa, sannan ita ce farincikin duniyarsa...sannan ita ce maganin duk wata bukata da ɗa namiji yake da ita"...
-Surayya Mahmood Jikamshi.