Chuchujay
- Reads 226
- Votes 14
- Parts 24
Ana kira soyayya mix na emotions, dabi'a ,san kasancewa da mutum,da ƙokarin san karesa iya ƙarfinka,bangaren ZUNAIRAH ta ɗauki wannan ma'ana na soyayya da ƙarfi,ta bada dukkan wata yardarta,da Soyayyarta,Baga Masoyi ba,har wadda ta ɗauka matsayin Aminiya.
Soyayyarta ta ƙunshi sadaukarwa wadda bata gazawa wajen yinta,muddin ka furta kana santa ta ɗauki dukkan wata yarda amana ta baka,mutane kance wautace amma bangarenta ta ɗauketa dabi'a Sannan ta yadda ba wauta bace watarana zata biya.
Sadaukarwata ta haɗa da bada wani sassa na jikinta,a cewar ta Aminiyarta ta zama yar uwa.
Shin ya zata ɗauka Al'amarin lokacin da ta faɗa tsundum cikin soyayyar Yayan Aminiyarta wadda fafur ta nuna ƙin amincewar iyuwar hakan saboda wani Code wanda take kira best friends code?.