Hibbahswt's Reading List
6 stories
AKIDA LINZAMI  by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 3,107
  • WpVote
    Votes 310
  • WpPart
    Parts 3
Aƙida kan iya zama linzami akan tafarki na Rayuwar Ɗan Adam Aƙida kan iya zama linzami da zai ja kansa da kansa ?? ( yayi jagora a fagen tafiyar rayuwar Ɗan Adam ) . Ba koyaushe Ɗan Adam yake da zaɓi ba akan aƙidar sa . A hankali aƙida take sanɗar Ɗan Adam har ta shiga ta saje da halayyarsa da kafin ya farga tayi masa rumfar da ba shi da zaɓi wajen irin yanayin da zata iya zo masa da shi . Amma me zai faru a lokacin da aƙidar ta zurfafa har ta kai mai ita ga makancewa daga ganin zuzzurfan ramin da ya mamaye kan tafarkin aƙidar sa ?? Ya kuma gaza wajen riƙo linzamin akiɗarsa maimakon haka sai ya sakar mata linzami har ta kai maƙuryar ƙurewar da ta birkice ta jirkita ta rikiɗe ta koma mummunar akiɗar da ta zama guba sannan kuma annoba acikin al'umma sannan ta jefa mai ita a hallaka mafi munin ji da gani . Anya Salman bai yi fargar daji ba ? Lokacin da ya farga ya fara yunƙurin riƙo linzamin aƙiɗarsa ya dawo da ita bisa kyakkyawan tafarkin da ainahi ya gina akiɗar zuciyar sa a kai , a kuma dai-dai lokacin ne zuciyarsa tayi masa tirjiya ta jaa ta toge sakamakon aƙidarsa da tayi arangama da wata aƙidar da take mabambanciya da ta shi . So kuma yayi tasiri irin nasa ta hanyar sarƙe tsakanin aƙidun biyu da suke kishiyoyin juna ba tare da ya lura da tazarar da ke tsakanin su ba . Sannan a ƙarshe zuciyoyin su suka zaɓi da suyi watsi da tasirin aƙidunsu su rungumi junan su a tsakiyar bigiren da ko cikin shuɗaɗɗun mafarkai irin na baccin tsakiyar hunturu , ɗayan su bai taɓa tsintar kansa a ciki ba sai ga rayuwa ta juya musu aƙida kuma ta musu jagora . Shin wai gaske ne aƙiɗar ka linzamin ka ??? Sahihiyar amsar tana ga Salman tare da Madinah .
NAGA TA KAINA by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 96,512
  • WpVote
    Votes 7,863
  • WpPart
    Parts 64
A TRUE LIFE STORY A HRT TOUCHING STORY
THE MAID(MAI AIKATAU) by MissDmk
MissDmk
  • WpView
    Reads 12,887
  • WpVote
    Votes 680
  • WpPart
    Parts 95
*TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN* I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID" Hausa novel ne kuma ya kunshi abubuwa da dama (love, comedy and Tragedy) Akan yan aiki, amma yafi karkata akan rashin Sa'a dakuma matsalolin yan aiki duk dacewa dai ba dukka aka taru aka zama dayaba dole asamu the good ones and the bad ones.. da Kuma sakaci na wasu iyaye *Brief* Labarin akan Hazrat MOHELL which is the star of the novel. House maid in su ne Tazama sanadiya gubarcewa Tarbiyya da iyayen shi suka daura Shi akai, ta koya mai halaya marasa kyau, Dan da kyar ya iya barin Irin Rayuwa da house maid insu ta daura Shi akai, ita dai wanan house maid insu anyi rashin sa'a sabida ita tacacciyar er duniya ce. KAR IN CIKA KU DA SURUTU KU BIYONI DANSAMU CIKAKKIYAR LABARIN.. KAR KU BARI ABAKU LBRY SABIDA TAZO DA ZAFINTA😉😋😊
DELUWA WADA by lamtana
lamtana
  • WpView
    Reads 18,789
  • WpVote
    Votes 2,322
  • WpPart
    Parts 17
Ban taɓa gaya maka ba ne Ya Annur, amman bari yau zan faɗa maka. Wannan matar taka da kake kira da 'da wani abu', ko da baka aureta ba, lalle ne sai jininka ya fita daga jikinta ta kowacce irin saɗara!
NABEELA(RAYUWAR AURENA)  by MissDmk
MissDmk
  • WpView
    Reads 35,238
  • WpVote
    Votes 2,269
  • WpPart
    Parts 70
Wanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahalar ta yanke lokanci ne kuma tasan yanzu wahalar tafara.. " The thought of finding love and happiness in her matrimonial home was shattered by a faked love.." Batayi Saar Gidan Aure ba The question here ..." Is this her faith..? Why doesn't a good heart beget a good heart Why doesn't a love beget a love Why doesn't a trust beget a trust Is this her faith? How can she survive in a ocean full of sharks and Wales. Ku Biyoni Don jin yanda Labarin zata kasance Wato Labarin is going to be fun 😊💃💃💃💃💃💃
Komai Nisan Dare | ✔ by Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    Reads 59,115
  • WpVote
    Votes 4,274
  • WpPart
    Parts 21
Sarauta, Mulki, Soyayya, kalubale, da kuma kaddarar rayuwa.