Doctor Zahra littafine da yake dauke da darussa da dama, sannan ya kunci, jajircewa, zuminci, cin Amana, daukar fansa, bakin ciki, da rikici tsakanin 'yan uwa .
GIDAN NAGOGGO littafine daya kunshi rikicin cikin gida da irin matsalolin da auren zumunci ke haifarwa.
Sannan GIDAN NAGOGGO yayai tsokaci irin yanda matan farko ke azabtar da kishiyoyinsu da 'ya'yansu