My libry
89 storie
WANI GARI di KhadeejaCandy
WANI GARI
KhadeejaCandy
  • LETTURE 12,873
  • Voti 599
  • Parti 16
A wani gari, da al'ummarsa basa hada jini da mutanen wajen garin, akwai wata yarinya da alkalamin kaddara yayi mata zane a garin da bata da kowa ciki kuwa har da masu jin yarenta! Garin da babu masu cin irin abincinta babu ma su kalar addininta balle kuma al'adar da ta ginu a kai! Ta fallasa wani sirri da aka dade da binnewa shekaru ashirin da bakwai a baya, ta yi nasarar sauya rayuwar Maleek. Hakika wani mafarkin baya nufin cikar burin mai shi, wani burin kuma yana tabbatuwa ne tun kamin zuwa mafarki. Ya Ameer zai ji idan ya farka daga dogon bachin da ya dauke shi mafarkin shekarun da babu wanzuwarsu a rayuwarsa ta baya da kuma wanda za ta zo a gaba? Mi ya haifar da gaba a tsakanin yan'uwa jini? Anya wuta da ruwa za su hadu? Find out in WANI GARI. Rikicin cikin gida. Labarin soyayyar da bata jin yare...
RUFAFFEN SIRRI di Sadnaf
RUFAFFEN SIRRI
Sadnaf
  • LETTURE 4,236
  • Voti 335
  • Parti 10
labarin Sajeeda da ta ga jarrabawar rayuwa,ta wayi gari cikin tsananin ciwon da bata san ya akayi ta same shi ba,duk halin da take ciki makusancinta ya jefata a ciki
RUBUTACCIYAR QADDARAH di MaryamahMrsAm
RUBUTACCIYAR QADDARAH
MaryamahMrsAm
  • LETTURE 39,973
  • Voti 2,913
  • Parti 52
Story of two lovers Hamdah and Abdul'ahad who were blindly in love but didn't realize until it was too late for them, yes they are meant to be together but destiny keep them apart..
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI) di MaryamahMrsAm
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI)
MaryamahMrsAm
  • LETTURE 133,477
  • Voti 10,022
  • Parti 67
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
A DALILIN KISHIYA  di sakee19
A DALILIN KISHIYA
sakee19
  • LETTURE 59,468
  • Voti 5,840
  • Parti 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
CIWON - SO di KhadeejaCandy
CIWON - SO
KhadeejaCandy
  • LETTURE 9,708
  • Voti 950
  • Parti 16
A masarautar ABIEY. Soyayyah ce kawai abun da ke iya sada rai da rayuwa. Sai dai a duniyar ZAHRA soyayyah wata hallinta ce da bata da mahadi da rayuwa, tun a wata kunyatacciyar rana da Iyalan ABIEY suka fitar da kansu daga duniyarta! DEEN ya zama wani bangare na rayuwar ABIEY da ZAHRA, ya sabunta wasu shafukan na rayuwarsa da ta su, ya kuma jefar da wasu. A yayinya da ra'ayoyin juna ya fara girmama, sai tafiyar ta sauya salo, dogon zaren ya tsinke. Tabbas rayuwa bata da sauki ga mutanen da soyayyah ta auresu. Sai dai shagaltuwa ya saka zuciyoyinsu yin wasi-wasi. CIWON - SO labari ne da aka gina akan wata irin soyayya mai ratsa jini da zuciya.
BAKAR WASIKA di KhadeejaCandy
BAKAR WASIKA
KhadeejaCandy
  • LETTURE 21,322
  • Voti 1,067
  • Parti 11
Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_
BONGEL(COMPLETED) di ZeeYabour
BONGEL(COMPLETED)
ZeeYabour
  • LETTURE 111,670
  • Voti 7,880
  • Parti 81
BONGEL
ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅ di SaNaz_deeyah
ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅
SaNaz_deeyah
  • LETTURE 25,738
  • Voti 2,347
  • Parti 49
"A ganinka wannan shine adalcin da zakayi min, matsayina na matarka amma idan zakayi kwanciyar aure dani sai dai kayi min fyaɗe, wannan wace irin azabtarwa ce, ni ba zan taɓa hanaka haƙƙin ka na aure ba, amma muguntar da kake min ta isa haka, likita ya tabbatar min da cewa gabana yana gab da ruɓewa. Zayyan ka tausaya min ka riƙa sassauta min, ina son in ɗanɗana daɗin soyayya kafin in mutu." Labarin Amatul-ahad wadda ta taso cikin maraicin uwa, kuma tayi auren jeka nayi ka, wanda ta gwammace gara zaman gidan ubanta akan gidan mijinta, labarine daya faru a gaske, labarine mai cike da ɗumbin darussa musamma ga wanda basu yawaita ambaton Allah a lamarunsu.
RAI DA KADDARA di LubnaSufyan
RAI DA KADDARA
LubnaSufyan
  • LETTURE 73,708
  • Voti 7,730
  • Parti 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.