Naima Da Naila {The Beautiful Twince}
Naima da naila twince ne bayan haihuwar sune sunka rabo sabodah wani dalili babba sai gashi daga baya sunzan abokai batareda sannin cewar yan uwane ba hakan akan wani soyayya tahadasu harta kai ga kiyayya tsakaninsu Biyuni domin jin yadda labarin Zakarashe