RAYUWARMU A YAU
Labari mai dauke da fadakarwa da ilimantarwa, ya faru ne akan yawancin abubuwan dake faruwa a wannan zamani, ta daga cin amana,butulci da kuma san zuciya...
Labari mai dauke da fadakarwa da ilimantarwa, ya faru ne akan yawancin abubuwan dake faruwa a wannan zamani, ta daga cin amana,butulci da kuma san zuciya...
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan y...
labarin sarauta wanda yake dauke da kishi, mugunta, sankai, butulci da kuma soyayya, yana dauke da tausayi da kuma biyayyah wa iyaye, yana dauke da dunbi fadakarwa, da kuma nasiya akan rayuwa tayau da kullum.