Ummunmeenal's Reading List
11 cerita
ƘWAI cikin ƘAYA!! oleh BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Membaca 1,507,935
  • WpVote
    Vote 121,621
  • WpPart
    Bab 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
WATA MACE oleh HassanaSulaimanSanah
HassanaSulaimanSanah
  • WpView
    Membaca 10,985
  • WpVote
    Vote 1,654
  • WpPart
    Bab 20
Sun soma rayuwa da tashi sama da fuka-fuki
CIKI DA GASKIYA......!! oleh BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Membaca 496,459
  • WpVote
    Vote 30,178
  • WpPart
    Bab 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
El'mustapha  oleh Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Membaca 329,698
  • WpVote
    Vote 25,579
  • WpPart
    Bab 73
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti daya na kasa manta shi, amma mutumin da baya ganin kowace mace a idanuwansa sai matar sa,,
LABARI NA oleh Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Membaca 71,424
  • WpVote
    Vote 4,697
  • WpPart
    Bab 35
A Heart Touching Story Of a Young Girl Dr. Fulani Gafai..... (true life story)
WATA FUSKA oleh 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Membaca 206,786
  • WpVote
    Vote 17,323
  • WpPart
    Bab 50
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani naman daji yazo ya cinyeta ya zatayi kokuma wani mugun aljani gashi ko dankwali babu a kanta, babban tashin hankalinta shine sallar dabatayi ba, tun shekaranjiya da aka gudo da ita rabon datae sallah!!!! zata iya d'aukar kowane hukunci amma banda na hanata sallah!!! yaya zatayi da tulin sallolin dake kanta? batada halin yin koda taimamane sabida a d'aure tamau take to meye mafita?!!!!!!!
MUHIBBAT oleh Ummunmeenal
Ummunmeenal
  • WpView
    Membaca 19,868
  • WpVote
    Vote 766
  • WpPart
    Bab 27
Labarine wata matashiyar budurwa mai ban al'ajabi, da tausayi gamida zazzafar kiyayyar juna..achen bangaren kuma wata soyayya mai cike da rud'u, duk acikin littafin muhibbat
HIBBATULLAH  oleh Hafnancy
Hafnancy
  • WpView
    Membaca 46,930
  • WpVote
    Vote 2,168
  • WpPart
    Bab 39
Iniquity,empathy,humiliation & hot love
MUKULA oleh Ummunmeenal
Ummunmeenal
  • WpView
    Membaca 162
  • WpVote
    Vote 12
  • WpPart
    Bab 2
Labarine akan sakacin iyaye, wadan basa kula da harkar yaransu, ace yarka nada ciki baka saniba sai kakaita asibiti bata lafiya ta haihu,
News & Updates oleh Wattpad
Wattpad
  • WpView
    Membaca 57,698,844
  • WpVote
    Vote 417,801
  • WpPart
    Bab 96
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!