Wannan kagaggen labari ne kan wata 'yar jami'a da tayi depending kan lecturers domin cin jarrabawarta.
wannan ya zamo mata babbar kuskuren da yayi sanadiyar lalacewar rayuwarta........
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi?
#yasmin
#Ashween
#zahida rodriguez
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta.
Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah. Sannan babu Mai maka illa sai da sanin Allah. Rayuwa cike take da jarabawa kala kala.
Hakuri, rikon gaskiya da amana da tsoron Allah na Kai wa nasara.
Yan uwa musani babu Mai mana sai ALLAH. Malami ko Boka bazai amfane ka da komai ba.
Mu mika wa Allah lamarinmu Mai komai Mai kowa. Allah shi ya halicci duniya da lahira da abunda suke cikinsu.
Mu kiyayi sallolonmu Biyar akan lokaci.
Mu lazimci istigfari da salatin annabi.
Azumin litinin da Alhamiz
Sallar dare
Sadaka
Karatun Alkur'ani
Sun ishe mu.
Xamani ya lalace Allah kadai zai iya mana ba malami ko boka ba.
Littafin nan zaizo da wata salo na daban. Rayuwa da jarabawar da take ciki. Yadda hakuri da rikon Allah da manzonsa da rikon gaskiya da amana kai kaiwa ga nasara. Illar kazamtacciyar soyayya . Tsaftatacciyar soyyaya da nasaran ta. Ku bini da sannu cikin wannan kirkirarriyar labarin nawa mai cike da abubuwan tausayi da daukan darasin .
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki.....
"ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".
shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".
dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."
tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".
murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???