AutarMama56
Alokacin da rayuwa tayima wani tsanani alokacin ne wani yake jin dad'inta.Yadi matashiyar bodurwa ce,wadda ta tashi cikin rugar fulani.Yidi matashiyar budurwa ce wadda ta tashi cikin rashin gata, babu limin addini bare kuma na zamani, Allah yaba mahaifiyar Yidi baiwar gane sihiri ajikin mutum. Ƙanwar mahaifiyar Yidi ta d'auki Yidi ta kaita balaguro birni.Shin wata rayuwa Yidi zata yi abirni? Hajiya sai kin shiga cikin littafin BAK'AR SAKAYA .
Awani b'angaran kuma Yazeed matashin saurayi ne Wanda ya tashi cikin daular arzik'i,sai dai kash Matar Mahaifinsu ta tasa komai ta rik'e,bata yadda ba Modibbo ko ƙaninsa Yazeed su gaji dukiyar Mahaifinsu,inda ta fara k'okarin salwanta rayuwarsu,inda Allah ya bata sa'a ta Maida Yazeed majinuni, saurayi Mai ji da kud'i da kyau ,ya zamana kamar wani sakare, anjuya halittar da Allah yayi mai an maida shi mai dilalar da miyau,wa'iyazubillah .
Ko wata k'addarar ke had'a YAZEED da Yidi,har mahaifiyar Yidi ta sanar da shi tana da maganin lallurar shi?
Shin Kuna ganin Yazeed zai yadda ya auri Yidi? Idan kuma ya aureta Kuna ganin ko idan ya warke zai ci gaba da zama da ita?.
Wai duk ba haka ba ma idan YAZEED ya yadda zai auri Yidi ya Yidi zatayi da saurayinta na ruga da yayi hijira da zaman rugar su ya biyota birni ? BAK'AR SAKAYYA salon shi da banne ,anyi amfani da salo na burgewa Hajiya ,nisha d'antarwa, fad'akarwa,Ilimantarwa,Wa'azantarwa.ku dai ku ci gaba da bibiyar Autar mama daga ta kammala Zuciya zata nisha d'antar da ku da BAK'AR SAKAYYA akan fara shi mai sauk'i da rahusa kawai dan jin dad'in ku masoya. Zaku iya magana da marubuciyar kai tsaye ta wannan Number 08142904255.