FateeKabir's Reading List
186 stories
JANNAH by Humaira3461
Humaira3461
  • WpView
    Reads 6,490
  • WpVote
    Votes 509
  • WpPart
    Parts 25
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda ya kaika fuskantar kalubale, Ku shigo cikin labarin anan ne zakuji LABARIN KADDARARTA.
'YAR ZAMAN ƊAKI CMPLT by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 5,727
  • WpVote
    Votes 285
  • WpPart
    Parts 10
Ledar kazarta ta nuna masa tana maƙale hannu ta ce, "Kazar nan ce take cizo na a hannu, kuma ni ka zo ka kwanta a nan." Da mamaki Khalid ya furta, "Kaza kuma? Gasasshiyar kazar ce take cizonki..." Khalid bai rufe baki ba ya ji ledar kazar ta bada ƙaraas alamun taunar ƙashi, da sauri Khalid ya sake buɗe wa sai dai ga mamakinsa yana buɗe ledar ya ga sai taunannun ƙashi, wasu ma an yi dugu-dugu da shi. Cinyoyin kazar ne kawai aka cinye tsokokin ba tare da an tauye ƙashin ba. Yana shirin yin magana ya ji Walida ta saki ƙatuwar gyatsa sannan ta ce, "Uncle zan sha ruwa." Khalid ya ƙwalalo ido waje ya ce, "Ina kazar cikin ledar?" Walida ta ce, "To ai sai na sha ruwa zan ci." Khalid ya sake bankaɗe ledar ya ce, "Ba yanzu na nuna buɗe kazar har kika ce ba gashin inji ba ce?" Walida ta sake sakin gatsa haɗe da ɗaukan tsinken sakace tana kwakwule haƙoranta.
RUWA BIYU..... by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 15,260
  • WpVote
    Votes 1,634
  • WpPart
    Parts 22
They were born in one day! one Womb! one person! but their destiny has divided their world, One Muslim and evil! one person Christianity person The Lord's case is under control! So He arose and created them as one! They were born once! They were born of one man! But their destiny is the same! While it makes their world different! Bad and good man!
BOROROJI....The Journey of Destiny!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 92,863
  • WpVote
    Votes 16,564
  • WpPart
    Parts 73
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
Wata Rayuwa by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 6,689
  • WpVote
    Votes 517
  • WpPart
    Parts 43
Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!! Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki, Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa? Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta? Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya? Gasu kuma a rayiwa mabanbanta!!!!! Labari ne daya kunshi al'amara🌌🌌 hasashe🤔🤔,tausayi ☹️☹️ban haushi 😠😠harma da karfin mulki🤴👸,dama sauransu 😊😊. Duk zaku samu a cikin wannan littafin na 💎💎WATA RAYUWA💎💎.Tare da ni ♥️❤️Sadi sakhna ♥️❤️(the legendary novelist)🌄🌄🖌️🖌️💃💃💃💃 Sai kun zoooooo 💃💃💃💃😊😊😊😊🖌️🖌️🖌️📝📝.
SAUYIN KADDARA by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 13,567
  • WpVote
    Votes 510
  • WpPart
    Parts 10
LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?
BAHAUSHIYA.....!? by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 40,303
  • WpVote
    Votes 3,362
  • WpPart
    Parts 22
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula da mijinta da yaranta. Itace mace guda da ke killacewa ƙarƙashin igiyar riƙon Ɗa Namiji, da ke kiran shine mafi rinjaye akanta. Sanan Kalma guda da yake nanatawa, Rayuwar 'YA MACE kamar gilashin da ke riƙe a dungulumin hannu ne, ko wani lokaci zai iya faɗuwa dan ya tarwatse ne. Idan aka ci gaba da ganinsa to zai zama shuɗaɗɗen labarin rayuwarsa. Tabbas bayan karatun allo babu buƙatar biyantar da kururuwar zamani wajan tsoma hannayenta dumu-dumu dan janta da tafiya a ƙarƙashin hasken Nasaran da ke da jajayen kunnuwa.
AMFANIN SOYAYYA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 110,518
  • WpVote
    Votes 4,507
  • WpPart
    Parts 31
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa
KALLON KITSE by LadyAyshert
LadyAyshert
  • WpView
    Reads 174,071
  • WpVote
    Votes 9,462
  • WpPart
    Parts 55
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi