IDAN AN CIZA..!
LABARIN WASU MASOYA GUDA BIYU, DA SUKA FUSKANCI KALUBALEN RAYUWA TA FUSKAR BAMBAMCIN MUHALLI DA ASALI
LABARIN WASU MASOYA GUDA BIYU, DA SUKA FUSKANCI KALUBALEN RAYUWA TA FUSKAR BAMBAMCIN MUHALLI DA ASALI
Safiyyah zuwa nai muyi magana akan Wanda ze tafi dubo zuwaira da jaririn ta Dan aganina bekamata ace har ana jibi suna bamuje ba, Katashi yar matace me Dan matsakaicin jiki ke maganar da wata kyakkyawar mata da bazasu wuce sa'anni da waccen ba, Eh hakane bilkisu yanzu abinda zamuyi ke tunda zakije gida yau semu shirya...