AmmarShareep's Reading List
19 mga kuwento
FIRDABAD ni Jummaikarofi
FIRDABAD
Jummaikarofi
  • MGA BUMASA 667
  • Mga Boto 63
  • Mga Parte 18
Firdausi the bad girl.
AMFANIN FUSHI ni Jummaikarofi
AMFANIN FUSHI
Jummaikarofi
  • MGA BUMASA 65
  • Mga Boto 5
  • Mga Parte 4
A tale of anger and vengeance that lasted four decades.
HANGEN HADARIN NESA. ni Jummaikarofi
HANGEN HADARIN NESA.
Jummaikarofi
  • MGA BUMASA 35
  • Mga Boto 7
  • Mga Parte 3
Labarin wani likita da ya gano yana da rashin lafiya mai tsanani a ranar auren sa. yadda Labarin ya kaya.
MA'AUNI  ni Jummaikarofi
MA'AUNI
Jummaikarofi
  • MGA BUMASA 601
  • Mga Boto 11
  • Mga Parte 43
It is a story about how difficulties transforms people's lives completely. One's former love becomes his greatest enemy. The story is in Hausa.
ABU A DUHU  ni shaimaalhussainy
ABU A DUHU
shaimaalhussainy
  • MGA BUMASA 22,310
  • Mga Boto 1,015
  • Mga Parte 12
A love story with a bitter end
HAKKIN UWA ni PrincessAmrah
HAKKIN UWA
PrincessAmrah
  • MGA BUMASA 4,457
  • Mga Boto 288
  • Mga Parte 13
Wannan labari ne mai tsananin ban tausayi da taba zuciya wanda kuma ya faru da gaske sai dai 'yan gyare-gyare wadanda ba za a rasa ba. Shin kun san girman hakki kuwa? Kun san girma da darajar da uwa take da shi? Kun san babbar tabewa ce ga mai murje darajar uwa? Kun san cewa hakkinta ba zai bar mutum ba? Ku biyo ni don ganin salon wannan labarin.
GIDADO BA SHEGE BANE ni ZahraSurbajo1
GIDADO BA SHEGE BANE
ZahraSurbajo1
  • MGA BUMASA 6,766
  • Mga Boto 255
  • Mga Parte 1
labarin nada matukar rikitarwa,anyi wasa da kwakwalwa kamin agano bakin zaren,kushiga daga ciki kuji wainar da aka toya. inda yanmata uku rike da jariri sabon haihuwa amnan cikinsu anrasa wacece ta haifeshi.
❤MAHBUBI❤ ni aishaganyu
❤MAHBUBI❤
aishaganyu
  • MGA BUMASA 64,552
  • Mga Boto 2,280
  • Mga Parte 30
Labari akan rayuwar Amna da Adil da yadda suka tsinci kansu... ku biyo mu kusha labari...
AMANA TA BARMIN ni ZahraSurbajo1
AMANA TA BARMIN
ZahraSurbajo1
  • MGA BUMASA 14,277
  • Mga Boto 320
  • Mga Parte 1
labarin akwai abubuwan ƙayatarwa aciki uwa uba soyayya,da jajircewa da juriya,kushiga ku karanta ze ƙayatar daku
Y'AR BAUTAR K'ASA ni ZahraSurbajo1
Y'AR BAUTAR K'ASA
ZahraSurbajo1
  • MGA BUMASA 10,813
  • Mga Boto 240
  • Mga Parte 1
labarine akan yanmata masu kwadayi gami da dogon buri,salma yarinyace kyakkyawa ajin farko,yayinda zuciyarta,ta lalace dason abin duniya,bata da buri daya wuce taganta an turata bautar kasa,waishin wannan buri na salma yana cika kuwa?in yacika ina makomar kwaɗayi da burin datake dashi?duka amsoshinku nacikin wannan littafi kushiga ku karanta ze nishaɗantar daku kuma ya faɗakar.