Story about love, revenge and forgiveness
Musaddiq katashi katafi makaranta kaga yau ce ranar jarrabawar farko, Inna kibarni yau baxanje ba, meyafaru?
Mom yau ana sanyi gashi ina da lecture 7:40 kuma lecturer nada zafi
Labarine akan wata yarinya maisuna fateema,takasance mae shegen surutu fitsara ga uwa uba rashin kunya,lavarin ya kunshi bayyana niyar kauna...kubiyoni kusha lbr