KhadijahSahabi's Reading List
10 stories
NIDA AMEENATU. {Completed} by Real_autarhajiya
NIDA AMEENATU. {Completed}
Real_autarhajiya
  • Reads 37,489
  • Votes 1,977
  • Parts 17
Its all about DESTINY.
 mowar miji (Borar Danginsa) by ZainabYakasai
mowar miji (Borar Danginsa)
ZainabYakasai
  • Reads 70,546
  • Votes 3,838
  • Parts 41
Seemby is their husband favourite,his endless love for her cause her hatred in the heart of her in-law... But with time she come to realised that Seemby deserves some love for her kindness towards everyone in the family. ....And she love her too!!!
KUDURI KO MANUFA by jannahjay8
KUDURI KO MANUFA
jannahjay8
  • Reads 44,110
  • Votes 2,847
  • Parts 70
Labarine daya kunshi daukar fansa hade da son zuciya wanda dalilin hakan ya kawo canjin rayuwa ga sa'adarty da muhd jadar
KYAKKYAWAR ALAK'A by ZulayheartRano89
KYAKKYAWAR ALAK'A
ZulayheartRano89
  • Reads 43,412
  • Votes 2,384
  • Parts 42
Labarin Yarima Hafiz da Ummuna Salmah
AUREN DOLE sabon Salo by RaqiyaMuhammad
AUREN DOLE sabon Salo
RaqiyaMuhammad
  • Reads 135,255
  • Votes 7,296
  • Parts 40
labari ne me ban tausayi dakuma nuna cewa duk abinda Allah ya tsara ma mutun sai yafaru
auren fari by ItzmeMustapha
auren fari
ItzmeMustapha
  • Reads 1,766
  • Votes 72
  • Parts 1
AUREN FARI* 💑 0⃣2⃣4⃣ *DAFATAN ZAKU SAKA TA ADDU'A AKODA YAUSHE HAJIYA RABI BADAWI MAMAN IBRAHIM DA NURY* .............. *Ke tsaya* ya daka ma umaimah tsawa, ya isa gun mamee da sauri , kiyi hakuri mana. Na ce kamun laifi ne? Tunda ka rainani to bazata kara rabarka ba har ka gana mata azaba......wace azaba mamee ya marairaice, gyaran da zatayi mun shine azaba? Ta kalli umaimah *Na ce ki shiga ciki ko?* Ya mike tsaye *ke kina hauka ne?* ya kara daka mata tsawa ......wai mamee menene haka? Ya kalli umaimah dake niyyar shigewa ya ce *wallahi kika shiga zan fiddo ki* .......wai mamee menene haka? Duk ya rikice, ya kalli umaimah dake makale a bango *Malama kiyi mata bayani* ...ya juya mamee wallahi bazan mata komai ba gata nan tambayar ta. Kinyi shiru mamee....me zance tunda ka rainani ka nuna ban isa ba? Duk lokacin da ta hau saman da kuka take saukowa ka zageta tsaf ka gama.......Qalu innalillahi mamee ki sassautan mana. Ya maka wa umaimah harara *Wai bazakiyi magana ba?* Ta ce me? Mamee na tuba dakin can yayi kura....... Shin naji na amince gyara kake so? Zauna ga kujera *Uwani je ki gyaro ki dawo* Simi simi zata wuce ya mike *Ta koma kawai bana so*......fuuu yayi sama. Uwani jeki ciki abinki kinji ko? Tana juyawa wayar ta tayi kara tayi ciki da hanzari. Hello *Sato ki taho don Allah* Tabb wallahi mamee na falo.......ke da waye a waya? Tayi saurin latsewa......ni... Nida luba ta juya tana kakkabe gado. Ya zaro ido *Wayar ma hanawa zatayi?*
SA'IDAH by DeejahtAhmad
SA'IDAH
DeejahtAhmad
  • Reads 10,206
  • Votes 648
  • Parts 12
The story of a young adult...ku biyoni ciki dan jin abinda ke kunshe da rayuwar SA'IDA, anty SA'IDA, BIG SIS inji ABDULHADI *SOYAYYA *SADAUKARWA *TAUSAYI *KADDARA *JURIYA *ILIMANTARWA *NISHADANTARWA Wannan labari nawa ya bambamta da sauran... Abinda rai ke so.... SA'IDA MAMI ABDULHADI ABBA RAMADAN MUHAMMAD HAMISU BINTA YAYA KARIMA BABA SULE & MALAM YUSUF Da sauran character da za kuji daga baya nice taku kdeey daga 'kungiyar haske writers taken mu a ko yaushe mu haskaka ku da dad'ad'an labarai nagartattu.
HANYAR BAUCHI Completed by Oum_Nass
HANYAR BAUCHI Completed
Oum_Nass
  • Reads 5,290
  • Votes 611
  • Parts 8
'Wanan kalmar! Wanan tausasawar! Wanan musayan kalmar Ta HAƘURI, da take ta kai kawo tsakanin tafiyarta zuwa mafarin ƙunsar takaicina, data gagara yi tun farko su suka zama sila na janyo mata rashin madafa acikin tafiyar da ta fara yinta, cikin taurin kan da ya zame mata sila na ƙin haƙura da tausasawar da Abdul keyi mata, da yanzu tana gidanta. Gashi ita ba'a Bauchi ba ita ba a Kano ba. Abanza kuma tazo tana haƙuri da shanyuwa atsakiyar ranar da babu girgije ko kuma gajimaren da zai tare mata sauƙaƙa jin sauƙar zafinta atsakiyar kanta.' Wanan shine mafarin wahalar MUBARAKATU acikin tafiyar ta, wadda hanyar Bauchi ta zame mata kamar hanya mafi sarƙaƙiya da ƙunci.
...DAGA ALLAH NE! by rashkardam
...DAGA ALLAH NE!
rashkardam
  • Reads 2,705
  • Votes 159
  • Parts 1
Wannan labarin ya faru da gaske ba wai kirkira bane. Kashi 80 na labarin gaskiya ne, kashi 20% na labarin zai zama don gyara ga labarin da ya kawatu don isar da wata sako aciki. Labari mai kunshe da abun tausayi. Labari ne mai taɓa zuciyar mai sauraro acikinta. Labari ne da yake kunshe da cin AMANA gami da YAUDARA acikinta ga zazzafar soyayya mai ɗauke da tausayi.
DA CIWO A RAYUWATA.... by Mai_Dambu
DA CIWO A RAYUWATA....
Mai_Dambu
  • Reads 209,213
  • Votes 24,656
  • Parts 54
Sanin Wasu abubuwa nada matukar wuya....