SAMARIN BANA.....🤦🏻♀️
asykhaleel
- LECTURAS 26,692
- Votos 1,488
- Partes 6
*TRUE LIFE STORY*
_Wallahy wannan novel din ba k'agaggen labari bane, babu karya ya faru ne anan garin LAGOS STATE, dunia ta baci yaudara babu irin Wanda *SAMARIN BANA* basayi, duk iya kaucewa mugun nufin su sunada hanyoyi daban daban dan ganin sun cimma burinsu, ban taba rbt true lfy story Se wannan karan sbd mahimmanci fadakarwan dake ciki especially mu yan mata ya kamata musan mai mukeyi Duk iya takatsantsan da mukeyi wlh *SAMARIN BANA* sunada salo iri iri balle kuma na wannan nvl din da xan rbt yasha banban da salon yaudaran *SAMARIN BANA* kada na cikaku da bayani ku biyo alkalamina *SHORT NOVEL* ne, ba yawan pages bane fadakarwa No sakon ciki ake bukata_