mamanashraf's Reading List
184 stories
TUN RAN GINI oleh Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Membaca 2,042
  • WpVote
    Suara 245
  • WpPart
    Bagian 30
labari Mai tab'a zuciya
TSINTAR AYA oleh 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Membaca 44,591
  • WpVote
    Suara 4,897
  • WpPart
    Bagian 42
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku bari abaku labari.
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) oleh missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Membaca 19,315
  • WpVote
    Suara 322
  • WpPart
    Bagian 7
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????
WASU MATAN✔ oleh zeesardaunerh
zeesardaunerh
  • WpView
    Membaca 21,582
  • WpVote
    Suara 2,354
  • WpPart
    Bagian 105
بسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UBANGIJIN DA YA HALICCE SAMMAI DA KASSAI,YAYI MUTANE DABAN-DABAN MASU HALAYYA KALA-KALA. DUK WANDA YA KARANTAWANNAN BOOK DIN ALLAH YASA YAYI AMFANI DA ABUBUWA NA GARI YA YI WATSI DA WADANDA BA SUBA.KUMA DUK MACE MAI IRIN WANNAN HALAYEN ALLAH KASA TA DAINA AMEEEEN. ZEESARDAUNERH CE🔥🔥🔥
Radeenah ♣♣♣ oleh raliyukhama
raliyukhama
  • WpView
    Membaca 1,572
  • WpVote
    Suara 202
  • WpPart
    Bagian 21
Labarin wasu zukata ne guda biyu wanda kaddararsu take hade, yayinda asalinsu ya ban banta... Ko taya zasu kance tare bayan kiyayyar mahaifiyarshi gareta? Kubiyoni acikin wannan kayataccen littafin danjin yadda zata kaya
MIN QALB oleh Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Membaca 20,436
  • WpVote
    Suara 680
  • WpPart
    Bagian 7
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
DAURIN GORO oleh HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Membaca 11,843
  • WpVote
    Suara 527
  • WpPart
    Bagian 13
_Sunana Barrister *Aminatu Farouk Shagari*. Ni makauniya ce, mara asali da tushe, a bar k'yama ga kowa, bansan kaina ba, bansan me nake so ba, bansan wani abu me suna jin dadin rayuwa ba._.... Rayuwa ta cike take da abubuwa masu yawa. Duk da haka bazan ce nafi kowa shiga matsin rayuwa ba, sai dai ina da tabbacin ina cikin sahun farko na mutanen da za'a kirasu da wanda rayuwa tayi *Daurin Goro*.
ZUMA oleh Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Membaca 61,314
  • WpVote
    Suara 7,685
  • WpPart
    Bagian 44
A story of love ❤️ A heart deforming story💔😫 Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare daya. It's a story of love, a journey of love , hardships in love.
NAYI DACE✔️ oleh mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Membaca 65,470
  • WpVote
    Suara 5,229
  • WpPart
    Bagian 65
Ban taba nema na rasa ba,komai nawa ready yake tun kafin lokacinsa yayi,saidai Allah ya jarabceni ta hanya mafi wahala,ta Yaya zan samu yarda da soyayyar dangin mijina?bayan abinda suke nema daga gareni banida iko da baiwa kaina shi?