opanda24's Reading List
168 stories
WASIYAR AURE😭❤❤complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 50,434
  • WpVote
    Votes 8,866
  • WpPart
    Parts 55
Atsorace yakira sunanta tana kwance kan kafadarsa ya'dago fuskarta idonta arufe 'kib, Nandanan yadaburce yakwantar da'ita flat yafada kitchen dagudu yadebo ruwa yawatsa mata shiru babu labari. Afirgice jiki narawa yasa waya yakira Dr Usaini abokinsa yagayamai duk halin da yake ciki, "Dakata kanatsu ingaya maka taimakon dazaka bata kan nazo", Hamza nashare hawaye yace "toh inajinka dan Allah gayamin ko numfashi batayi" "Okay compressing zakai mata sau talatin da biyu inbata farfadoba saika bata Mouth to Mouth respiration kanatsu kaimata dakyau dan Allah" "Toh saikazo", Hamza yafada yakashe wayar", Compressing yafara mata harya wuce 'ka'ida, ganin basauki sai Allah yadawo yarike haccinta yasa bakinsa cikin nata yahura, Agurguje yadago kai yana sharta zuba yakalleta ba labari, jiki narawa yakallah sama yatattaro duk wani nutsuwa yacire 'dar yarintsa ido yamaida lips dinshi yakafa kan nata yahurawa cikin kwarewa, 'Dago kan dazai yaduba yaga idonsa kwar cikin nata, Kasa magana yayi dan murna yarungumeta dasauri yana maida ajiyar zuciya yakira sunanta cikin muryar da batai tsammaniba, wani irin sexy voice maidadin saurare taji yace "Ushna", Yadda yayi maganar yasa takasa amsawa, tayi shiru tana 'ko'karin tantance duniyar da take, shin mafarkine ko wani irin al'amarine data kasa fahimta sai saurare?, "I was very scared! i thought i'll lose u too, banso nazam sanadin mutuwarki kamar yarda nayi na yarki Ushna, dan Allah kiyi hakuri sharrin shaidanne", Zata yun'kura tatashi taji anyi gyaran murya akansu, sanadin dayasa Hamza yai firgigi ya murguna atsorace kamar mara gaskiya yajuyo.
MUTUNCIN 'YA MACE by Hafnancy01
Hafnancy01
  • WpView
    Reads 1,658
  • WpVote
    Votes 45
  • WpPart
    Parts 30
"Sumaiyya ki sani wallahi sai an buga sabon kafce! Koda ni Muntasir zanyi yawo tsirara acikin duniyan nan ne saina tabbata na lalata miki rayuwa ta yadda nan gaba bazaki moru ba ko agidan aurenki!." Muntasir na tsaneka!na tsani duk wanda ya sanka! na tsani duk wanda ya had'a wani alak'a dakai! haka kuma na tsani duk wanda ya nuna tausayi akanka! insha Allahu cin zarafin da kamun sai an ramamun akan *HABIBA* da kuma d'iyoyinka! daga rana irinta yau duk goshin dazan kai kasa, zan dunga roka maka masifa da bala'i ne arayuwarka, Muntasir insha Allahu awulaqance zaka kare ta yadda ko gawarka baza tayi dad'in gani ba..." SUMAIYYA wallahi kika bari na rikeki Saina....
🌕LELEWAL🌕(Farin wata) by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 42,165
  • WpVote
    Votes 3,940
  • WpPart
    Parts 69
Read and find out🎀🎀
RUWAN SAMA........ by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 30,087
  • WpVote
    Votes 2,551
  • WpPart
    Parts 41
Hmmm A very heart touching story.... just add it to your library and thanks me latter🥰🥰
KOWA YA GA ZABUWA... by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 50,635
  • WpVote
    Votes 2,074
  • WpPart
    Parts 47
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.
'YAR BALLAJJA'U by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 26,790
  • WpVote
    Votes 3,233
  • WpPart
    Parts 46
Sai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin "Ina za ki tantiriya a cikin wannan daren?". a daidai wannan lokacin gwaggo talatuwa, mai bakin kara, kamar daman jiraye ta ke da taji Kaka ta yi maganar, ta mike zaune tare da gyara daurin dankwalin ta, ta ce, "Ba wai tambayar ki a ke yi ba?" A takaice na ce "Fitsari zan yi". Banma tsaya jin ta bakin su ba Na kamo hanya ta ta fita daga cikin dakin a hasale, sai da na kawo daf da fuskar Gwaggo Talatuwa sarkin kicihi, da ta gama sakin baki da ido tana kallona cike da fuskar jin haushi, nan take na dade da dubin fuskarta na wanke ta da tukwicin wata kafurar Tusa mai bala'in warin tsiya, a daidai lokacin da na fahimce komai ya tafi daidai kamar yanda nake buk'ata, na bar dakin a hanzarce tare da daukar wata waka ta Ado Gwanja a baki, ina tafe ina raira abita kamar daman ni nayita, na barsu dwade da hanci dan babu bakin yin magana...... FOLLOW VOTE COMMENTS AND SHARE "THANKs."
RAYUWA TA THE NOVEL by SYESERM
SYESERM
  • WpView
    Reads 2,367
  • WpVote
    Votes 61
  • WpPart
    Parts 79
LABARIN 'YAN UWA GUDA UKU DA KOWANNE MAHAIFINSA KEDA DUKIYA, SUKAN SAMI DUK ABINDA SUKESO NAJIN DADIN RAYUWA SAIDAI KASH SUN HADU KAN SOYAYYAR WATA YARINYA GUDA DAYA SHIN YAYA ABIN ZAI KAYA?
My life as a Fulani girl. by deeju__
deeju__
  • WpView
    Reads 730,839
  • WpVote
    Votes 58,658
  • WpPart
    Parts 63
It was all part of the plan. It was my culture. I had to do it. Heck, I didn't even have a say in it... Follow me as I tell you the story of my life as a Fulani girl . Disclaimer: this book is Islamic, but it doesn't portray the perfect Islam religion. This book is unedited, it contains grammatical errors. Read at your own risk!
SAIFUDDEEN(Ba mutum bane) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 3,890
  • WpVote
    Votes 342
  • WpPart
    Parts 14
_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*_ _*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda suna tambayanta me ya faru..!?*_ _*Ta kara Daga farar takardan hannunta tana fadin"Ya sake ni..yace ya sake ni..!*_ _*Sai mami ta Dafe kanta tayi baya kamar zata fadi hannayen kanwarta Zuwaira ya tareta tana fadin"Yaya zulai ki yi a hankali fa..!*_ _*Mami ta kalleta kafin tace"Na shiga uku zuwaira YARO zai kasheni kwana na bai kare ba..?*_ _*Jiya fa aka daura masa aure da Majida itama ya saketa kamar yadda ya saki Amira..?*_ _*Anya yaro na da lafiya kuwa..?*_
MIJIN MALAMA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 20,883
  • WpVote
    Votes 645
  • WpPart
    Parts 13
Love, romance, destiny, paid