Private
120 stories
ABUNDA KE 'BOYE... by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 8,324
  • WpVote
    Votes 344
  • WpPart
    Parts 58
Soyayya ta rikice tsakanin zuciyoyi uku, wacce take ƙauna ba a sonta, wanda yake so ba a kallonsa, lamari mai rike da sirrin da zai iya karya zumunci gaba ɗaya. A cikin wannan ruɗanin, Ayaanah,yarinya daga ƙauyen da aka tsane ta saboda haihuwarta ta shiga birni, inda ƙaddara za ta dunƙule mata soyayya, sirri, da auren da ba kowa ya san da shi ba. Wannan ba kawai labarin ƙauna ba ne, labarine na yadda ƙaddara ke iya jefa rai tsakanin ƙauna da ƙasƙanci. #Ibaad #Ayaana #zainab arifah #comeback series of surayyams.
MACENTAKA by UWA201
UWA201
  • WpView
    Reads 488
  • WpVote
    Votes 7
  • WpPart
    Parts 1
Wannan littafin tsumagiya ne ga duk wanda ke son zaman lafiya a gidan auren shi, mussaman mace. Labarin Talatu ya ishe kowace mace tunani da nadaman cewar wayo ba shi ne ba. Zaman lafiya da tsoron Allah shi mutun.
ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo} by jeedddahaliyu
jeedddahaliyu
  • WpView
    Reads 12,865
  • WpVote
    Votes 984
  • WpPart
    Parts 78
Zazzafan kishi is a story about love and jealous
MIJIN KANWATA(K'ADDARATA) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 34,084
  • WpVote
    Votes 2,974
  • WpPart
    Parts 30
_*Wata irin KADDARA CE wannan..?Kaddaran data Ratso MIJIN KANWATA cikin Rayuwata..?wanda yake matukar girmamani kamar yadda Kanwata SUNAIRA take girmamani?Meyasa kaddara ta zamo tayi min haka..?meyasa sai ni..?Taya zan iya zama da wanda muke jin nauyin juna muke gogayar shekarun juna..?Tabbas MIJIN KANWATA ne KADDARATA...*_
ZAGON ƘASA by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 101,570
  • WpVote
    Votes 8,222
  • WpPart
    Parts 37
The Story Of three family. NAMRA FAMILY. DR. HILAL FAMILY. KALSOOM FAMILY. Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA* Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut. Witness to regret. Witness to love. Witness to tears. Witness to revenge
ZAFIN RABO ✔️ by sakieyy
sakieyy
  • WpView
    Reads 137,815
  • WpVote
    Votes 11,556
  • WpPart
    Parts 62
Labari ne da ya k'unshi tsana, k'iyayyaya, mugunta, da uwa uba soyayya. Ku biyo ni kuji me zai faru a littafin //Zafin Rabo//
BABBAN GORO by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 280,374
  • WpVote
    Votes 21,577
  • WpPart
    Parts 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************
Hamrah💞💞 by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 55,777
  • WpVote
    Votes 4,800
  • WpPart
    Parts 45
Read and find out🌺🌺🌺
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 78,056
  • WpVote
    Votes 7,816
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
WASIYAR AURE😭❤❤complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 48,818
  • WpVote
    Votes 8,795
  • WpPart
    Parts 55
Atsorace yakira sunanta tana kwance kan kafadarsa ya'dago fuskarta idonta arufe 'kib, Nandanan yadaburce yakwantar da'ita flat yafada kitchen dagudu yadebo ruwa yawatsa mata shiru babu labari. Afirgice jiki narawa yasa waya yakira Dr Usaini abokinsa yagayamai duk halin da yake ciki, "Dakata kanatsu ingaya maka taimakon dazaka bata kan nazo", Hamza nashare hawaye yace "toh inajinka dan Allah gayamin ko numfashi batayi" "Okay compressing zakai mata sau talatin da biyu inbata farfadoba saika bata Mouth to Mouth respiration kanatsu kaimata dakyau dan Allah" "Toh saikazo", Hamza yafada yakashe wayar", Compressing yafara mata harya wuce 'ka'ida, ganin basauki sai Allah yadawo yarike haccinta yasa bakinsa cikin nata yahura, Agurguje yadago kai yana sharta zuba yakalleta ba labari, jiki narawa yakallah sama yatattaro duk wani nutsuwa yacire 'dar yarintsa ido yamaida lips dinshi yakafa kan nata yahurawa cikin kwarewa, 'Dago kan dazai yaduba yaga idonsa kwar cikin nata, Kasa magana yayi dan murna yarungumeta dasauri yana maida ajiyar zuciya yakira sunanta cikin muryar da batai tsammaniba, wani irin sexy voice maidadin saurare taji yace "Ushna", Yadda yayi maganar yasa takasa amsawa, tayi shiru tana 'ko'karin tantance duniyar da take, shin mafarkine ko wani irin al'amarine data kasa fahimta sai saurare?, "I was very scared! i thought i'll lose u too, banso nazam sanadin mutuwarki kamar yarda nayi na yarki Ushna, dan Allah kiyi hakuri sharrin shaidanne", Zata yun'kura tatashi taji anyi gyaran murya akansu, sanadin dayasa Hamza yai firgigi ya murguna atsorace kamar mara gaskiya yajuyo.