Eeshart_b's Reading List
13 stories
ASHWAAN (Love Saga)✔️ by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 44,428
  • WpVote
    Votes 2,291
  • WpPart
    Parts 31
Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zama At last za'a. hada auren safa da safwaan yaron best friend din Abban nasu kuma basa son juna sae daga baya The name ASHWAAN ya samo asaline da aka dauki first nae din AYSHA wato safa sae a dakko karshen na SAFWAAN shine zae bada ASHWAAN just read for more
A DALILIN MATAR UBA. by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 3,108
  • WpVote
    Votes 76
  • WpPart
    Parts 6
*🎯ADALILIN MATAR UBA🎯* Ya kunshi ita khadija marai niya ce, ta taso a hanun matar ubanta. Ta tashi cikin rashin kulawa, tsana da kuma tsangwama, tasha wahalar rayuwa. Daga baya, Allah ya kawo mata sauyi acikin rayiwar ta.
KAICON SO by Hafnancy01
Hafnancy01
  • WpView
    Reads 4,034
  • WpVote
    Votes 153
  • WpPart
    Parts 27
A blind love story.....
DAMA TA BIYU by ZahraArkel
ZahraArkel
  • WpView
    Reads 20,082
  • WpVote
    Votes 1,211
  • WpPart
    Parts 51
Fiction and love story
'yar Aikin Gidana by real_shaxeeee
real_shaxeeee
  • WpView
    Reads 2,966
  • WpVote
    Votes 105
  • WpPart
    Parts 1
 Rayuwar Ameena💔 by meeynatee
meeynatee
  • WpView
    Reads 8,204
  • WpVote
    Votes 628
  • WpPart
    Parts 28
Rayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take girmamawa fiye da parents din ta toh malamin makaranta ne, tana bawa teacher respect fiye da zato. Bashir sarki Othman ya kasance malami agun Ameena amma saidai me? Zuciyar sa takamu da son dalibar sa wadda shikuma ya ayyana wa kansa he would not engage in any relationship with his students. waye Bashir sarki Othman? Malami ne Mai son addini, Mai dogaro da na kanshi. shin Bashir zai iya rike alkawarin da yawa kansa kuwa? Ameena kuwa mecece kaddararta? Ku biyo ni don jin ya zata kaya stakanin Ameena da Bashir 😊😊😊 karku sake abaku labari😉😉😉 #Ambash💕💕
DUK A SANADIN SOYAYA by jawabi
jawabi
  • WpView
    Reads 21,741
  • WpVote
    Votes 1,546
  • WpPart
    Parts 33
it is love story,heart break
Yazeed by Hafssatu
Hafssatu
  • WpView
    Reads 35,171
  • WpVote
    Votes 1,103
  • WpPart
    Parts 20
Ya taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..
JUYIN RAYUWA by XahrahFarooq
XahrahFarooq
  • WpView
    Reads 4,793
  • WpVote
    Votes 223
  • WpPart
    Parts 35
K'aramar yarinya ce wacce baza ta wuce 9 years ba a duniya , sai dai idan ka ganta kuma kaga rayuwan da take yi zaka ce shekarun nata yafi k'arfin hakan , ahankali take taka matakalan tana sauk'owa cike da gadara , fara ce k'al mai tsayin gashi ga zara zaran gashin ido bazan iya fada muku yawan kyawun yarinyan ba saidai muce Masha Allah , dan tankar ba y'ar Nigeria bace , taunan chingon ta keyi a hankali tana dauke da flate d'in abinchi a hannun ta kunnan ear pace ne a manne , bayan ta gama sauk'owa tsakiyan parlon sai da tabi mutanen parlon d'aya bayan d'aya ta k'are musu kallo sannan taja tsaki gami da watsa musu harara sannan ta juya ta nufi wani daki zata shiga , wani brother d'in tane mai suna Nura yayi kukan kura ya finciko ta , cikin 6acin rai ya fara magana.
MENENE MATSAYINA... by Hafssatu
Hafssatu
  • WpView
    Reads 59,964
  • WpVote
    Votes 2,578
  • WpPart
    Parts 53
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme... ''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki.."" Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............ _Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #