zainabsidi's Reading List
44 stories
'YAR BALLAJJA'U by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 26,774
  • WpVote
    Votes 3,233
  • WpPart
    Parts 46
Sai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin "Ina za ki tantiriya a cikin wannan daren?". a daidai wannan lokacin gwaggo talatuwa, mai bakin kara, kamar daman jiraye ta ke da taji Kaka ta yi maganar, ta mike zaune tare da gyara daurin dankwalin ta, ta ce, "Ba wai tambayar ki a ke yi ba?" A takaice na ce "Fitsari zan yi". Banma tsaya jin ta bakin su ba Na kamo hanya ta ta fita daga cikin dakin a hasale, sai da na kawo daf da fuskar Gwaggo Talatuwa sarkin kicihi, da ta gama sakin baki da ido tana kallona cike da fuskar jin haushi, nan take na dade da dubin fuskarta na wanke ta da tukwicin wata kafurar Tusa mai bala'in warin tsiya, a daidai lokacin da na fahimce komai ya tafi daidai kamar yanda nake buk'ata, na bar dakin a hanzarce tare da daukar wata waka ta Ado Gwanja a baki, ina tafe ina raira abita kamar daman ni nayita, na barsu dwade da hanci dan babu bakin yin magana...... FOLLOW VOTE COMMENTS AND SHARE "THANKs."
    DIAMOND ARMAAN.     COMPLETED by aishabeauty20
aishabeauty20
  • WpView
    Reads 55,400
  • WpVote
    Votes 2,535
  • WpPart
    Parts 61
*Nawa zaku siyeta,tana fada cikina yabada wani kulukulu sai zuciyata ta hau bugawa tini gumi ya ketimin" wannan wacce irin jarabace wai kasiyar da mutum sai kace dabba wannan wane rashin imanine kamar daga sama naji antayata million goma sai naga mama sisi ta washe baki kamar Maya najaa ma aka tayata million goma shabiyu sai sa,Ade million goma shadaya shafa sha uku INA tsaye INA zare idanu" mama sisi tace kima fito tsaya anan tana nunamin gabansu ita wannan nawa*
WANI GARIN YAFI GABAN KUNU.......  by Aysha2017
Aysha2017
  • WpView
    Reads 6,825
  • WpVote
    Votes 306
  • WpPart
    Parts 10
labarin Tausayi, so, kauna, dakuma daukan fansa....
INA MUKA DOSA.. by OFFICIAL_NWA
OFFICIAL_NWA
  • WpView
    Reads 5,753
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 4
Ina muka dosa shiri ne na musamman da kungiyar NWA ta fito da shi. Shirin zai rinka zakulo manya-manyan matsalolin da suka addabi al'umma yana yi muku takaitaccen rubutu a kansu in sha Allah
KALLON KITSE by LadyAyshert
LadyAyshert
  • WpView
    Reads 172,264
  • WpVote
    Votes 9,456
  • WpPart
    Parts 55
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
YAN BOARDING✔️ by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 60,251
  • WpVote
    Votes 1,285
  • WpPart
    Parts 23
Story of a young beautiful lady
ABDUL-MALEEK (BOBO) by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 227,036
  • WpVote
    Votes 11,598
  • WpPart
    Parts 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
SANADIN BIKIN SALLAH!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 15,618
  • WpVote
    Votes 1,054
  • WpPart
    Parts 7
Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta, nima dolene sai nayi koda ban kaiba, mun manta ko yatsun hannunmu ba ɗaya bane ba, baki da gashin wance kice sai kinyi kitson wance🤦🏻.
CIKI DA GASKIYA......!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 495,020
  • WpVote
    Votes 30,116
  • WpPart
    Parts 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,505,901
  • WpVote
    Votes 121,612
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum