Sumeey
5 stories
RUWAN DARE.........  by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 19,556
  • WpVote
    Votes 1,029
  • WpPart
    Parts 12
Allah ya sani bata k'aunar zuwa gun matar nan domin daga gidanta zuwa bakin titi inda zata hau napep akwai ɗan tafiya, sai an wuce wasu bishiyoyin dake bayan layin hanyar sam ba tada kyau, idan dai har tayi dare bata cika son biyawa gunta ba saboda tsoro, yau ma dalilin daya ya sata zuwa gidan domin tace mata kuɗi hannu, ita kuma Sadiya indai akwai naira to kukan shirya. Bayan ta baro gidan a yanzu har duhu yayi,tafiya take tana zancen zuci "wannan bishiyoyin Allah ni tsoro suke bani, su suke k'arama hanyar nan duhu fa,amma gari da dan sauran haske, hanya ba haske haka ai sai ama sane ko duka ba wanda ya sani Allah dai ka kaini.,....." Tana cikin wannan zancen zucin Ba zato ba tsammani Sadiya taji wani abu ya bugeta gum! Cikin razana tsabar tsoro tayi ihu, dama Sadiya akwai aukin ihu inta ga abin tsoro, Saidai ihun da tayi babu wanda yajiyo ta saboda nisan gun da bakin hanya, tayi yunk'urin juyawa kan ta farga kawai taji kamar anyi sama da ita ta faɗo! Jakarta da ledan magungunan dake hannunta suka zube k'asa daga nan bata k'ara Sanin inda take ba..........Ku biyo mu
Mak'otan juna by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 206,371
  • WpVote
    Votes 16,358
  • WpPart
    Parts 40
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,563
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
MAKAUNIYAR HANYA by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 123,015
  • WpVote
    Votes 7,543
  • WpPart
    Parts 72
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.