agamcy
8 stories
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ   by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 11,097
  • WpVote
    Votes 1,215
  • WpPart
    Parts 29
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka" "Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah" "Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa" "Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali" "Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"
UWA UWACE... by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 291,474
  • WpVote
    Votes 32,006
  • WpPart
    Parts 49
Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.
BAK'ON LAMARI by Mrsjmoon
Mrsjmoon
  • WpView
    Reads 14,504
  • WpVote
    Votes 511
  • WpPart
    Parts 9
*BAK'ON LAMARI* Is a book which contain sympathy, honesty, love and heart touching story.
GIRMAN KAI by AishaAlto019
AishaAlto019
  • WpView
    Reads 219
  • WpVote
    Votes 9
  • WpPart
    Parts 1
Janaf
Anyi Walk'iya....... by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 90,239
  • WpVote
    Votes 6,026
  • WpPart
    Parts 50
Banida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamnati Sena baiwa k'adangarun gwamnati damar dazasu lalata rayuwata? idan naje lahira Sena cewa Allah sabida Ina gidan marayu nake Zina? ki gane Mana maryama nifa wlhy Koda zasu kasheni bazan tab'a aikata abinda kuke aikatawa ba sedai ko su kasheni, Kuma dasuke cewa watak'il ta hanyar Zina aka haifeni ba wannan Kuma ba zunu Bina bane ba, dadai into zinar gwanda suci gaba da hanani abincin har yunwar ta kasheni!!!!!.
TARAYYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 703,752
  • WpVote
    Votes 58,739
  • WpPart
    Parts 49
Royalty versus love.
EZNAH 2016✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 468,559
  • WpVote
    Votes 48,897
  • WpPart
    Parts 41
It's all about destiny...
ALI ABBAS by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 97,089
  • WpVote
    Votes 6,990
  • WpPart
    Parts 29
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sakko ta rufe mata fuska da kai gabaki daya jin zuciyarta na shirin faso kirjin bilhaq ta fito ya sanya da iya k'arfinta ta furta "Gadangaaaaaaaa!!!!!!, Ina kashigane arayuwa? Kasan kuwa rashinka na shirin kaini lahira!!! Yaa Allah indai gadanga na raye Allah ka bayyanar dashi agareni,in kuma gadanga ya mutu Allah ka isarmana da zancen mutuwar shi daga majiya me tushe" dafe bakinta tayi da sauri ta d'ago kanta "gadanga be mutuba, inshaa Allahu bazaka mutuba semun hadu mun rayu cikin Aminci....tausayintane ya sanyashi komawa da baya a hankali, duk iya dauriyarshi seda ya zubar da kwalllahhhh....