KUSKURE
Labarin wata yar fulani ce wanda ke rayuwa a cikin daji, na rugar hardo dake abuja, cikin ikon Allah duba da yanda nonon su ke da kyau mahaifinta yayiwa wata hajiya alkawari duk bayan kwana uku yarsa zata na kawo mata nono cikin garin Abuja. Ana haka a hanyarta ta dawowa rugarsu Allah ya hadata da wasu bayin Allah ta...