News & Updates
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!
Labarin matashiyar budurwar data gamu d kalubale a rayuwarta.inda t zamto abar so da kyama ga alumma
(Labarin Sark'ak'k'iyar Soyayya),wanda ya kunshi bangare daban daban na zaman takewa tareda zakulo wasu ababe a fagen rayuwa.
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
Dr Feenat labarin wata shararriyar likitar mata ce mai juriya Da sadaukarwa,wacce ta sadaukar ga farin cikinta dama rayuwarta ga Dr Ismail Wanda kaddararta ta gauraye Da tasa a yayinda ya kusa cimma burinsa akanta,
i think u will like to read DUHUN DAJI (Labarin Sark'ak'k'iyar Soyayya) By..Aneesah Abubakar Rimi
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...