GIDA HUƊU
GIDA HUƊU, labari da ke ɗauke da manyan darussa da dama na rayuwarmu ta yau da kullum.
Soyayya ba tai min adalci ba. A lokacin da na karɓeta hannu biyu sai tai min gudun wuce sa'a. Ashe! rayuwa ba ta da tabbas! mutuwa kan zowa mutum aduk lokacin da bai za ta ba,ta yaya rayuwata za ta tafi daidai in babu mahaɗinta.Sai dai na gasgata ALLAH shine mai yin yanda ya so. Kwatsam bayan zaman makokin da na sha...
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
hausa language story meaning SECRET LOVE "love at first sight" this story is about a low class girl who fall in love with a wealthy handsome youth service copper. labarin SIDDIQA da ADYAN. coming soon inshaAllah 20votes and I will continue updating.........
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
LABARI NE WANDA YAKE DAUKE DA BOYAYYAR SOYYYAH, BOYYAN HALI MARA KYAU,DA TSANTSAR BIYAYYA.
Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!
Halittu mabambanta ne ke rayuwa a doron duniya.Tun daga mutane,Aljanu,dabbobi da tsuntsaye. Ita wacece a cikinsu? mai nene yai mata katanga da kai tsaye ba zata ce ga tata halittar a cikinsu ba har tai alfahari da ita a matsayin tata?ko kuma daga wata duniyar daban ta zo?*
_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...
A daren ranar da suka koma da daddare kimanin karfe biyun dare Inno ce ta fito fitsari ahanyarta ta dawowa, ta hango ƙaƙanin abu na tafiya idan yayi gaba sai ya dawo baya ya rangwaɗa kai gefe. A ɗan tsoroce Inno ta ce, "Toooo yau wacce irin ɗiban albarka nake gani da tsohon daren nan" ta ƙarasa magana tana haskashi da...
Labarin Tasleem data had'u da mayaudari har ya rabata da martabarta ta diya mace a karshe ya juya mata baya
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...
Rayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take girmamawa fiye da parents din ta toh malamin makaranta ne, tana bawa tea...
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafarta da gefen idon ta, kowa aka tambaya lbr akanta saidai yace maka ace ita din kyakyawa ce, acikin Unguwa kowa na kiranta da Baharuwala, anyi wani sau...
Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana...
Labari ne dake dauke da darussa kala kala na rayuwa, Mai dauke da tausayi, Al'ajabi ga kuma kauna agefe d'aya.. shin wacece UMMI_A'ISHA?
Bazan iya ba Abdul! Bazan iya neman taimakon mutumin da ya aureni kawai sbd na mare Shiba. Bazan iya neman taimakon mutumin da kullum burinsa ya d'auki fansa akaina ba. Kawai dae ina neman taimako a gurin ubangiji na sbd nasan komai yake faruwa *DA SANIN ALLAH* domin baya barci kuma rahamarsa me isa ce ga kowa.
labarin BURINA labarin Zainab (Zee) da Khalil ( IK) da Abdallah (Alhaji) labarin soyayya ban tausayi da nishaɗi.
The Story Of three family. NAMRA FAMILY. DR. HILAL FAMILY. KALSOOM FAMILY. Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA* Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut. Witness to regret. Witness to love. Witness to tears. Witness to revenge
A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bok...
"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya wuce kaddara, kizamo mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu...
The best way to find yourself is to lose yourself in the service of others.
It's always about Destiny and truelove story... "Karka yarda a haɗa kai a zalunci Al'umma, Imran karka sake Azzalumai su baka kofar cutar bayin Allah, Duniyar nan kankanuwa ce, ba kowa yake fahimtar fashin bakin shi ba!" "Sun zalince Ni! Sun rabani da kome na! Abbas Ali Imran Zaki na zalince ka! Yau gan...