FADIME
FADIME "Wannan fa da kai na na jarrabata na ga aikinta, ka ga da fatar bakar kyanwar da bata bude ido ba aka yi rufin farko, sa'annan aka sake nad'eta da fatar d'an tayin cikin tunkiya, sa'ananan aka nad'eta da fatar bakin kumurci, sa'annan aka kewaye ta da bakin sa'ki. Da gaske har bango ta na ratsewa, dan kuwa na...