bilkeexu_smart's Reading List
41 stories
NAKASATA🧦 by Suhaimat00
Suhaimat00
  • WpView
    Reads 203
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 3
Labari Mai bantausayi gami da karfafawa,labarin wadanda aka halitta da nakasa irinta wada (dwarp). Kubiyoni danjin labarin maryamu Baffa goje
MUMMUNAR 'DABI'A by Maimounathog
Maimounathog
  • WpView
    Reads 16,886
  • WpVote
    Votes 642
  • WpPart
    Parts 11
Mummunar d'abi'a labarin wata yarinya ce da ta tsinci kanta cikin wata rayuwa marar dad'in ji. Soyayyar 'yan uwa biyu ta saka ta a tsakiya.
UNCLE DATTI by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 109,608
  • WpVote
    Votes 2,954
  • WpPart
    Parts 28
He was married to her elder sister and the destiny of his manhood fall upon her, what's a family saga? UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO! Ko ya labarin zai kasance idan ta fahimce cewa mijinta na neman yar'uwar ta? Me zai faru ne bayan kowa ya tabbatar da lalurar da ke damun datti na rashin sha'awan mata amma kuma mai tsananin sha'awan k'anwar matarshi wacce ita ce kaddarar shi. Muje zuwaaaaaaa
Bakuwar Fuska by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 41,086
  • WpVote
    Votes 3,868
  • WpPart
    Parts 50
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na farin ciki, da izinin Ubangijin al'arshi mai girma." Cewar Ishraq Sulaiman, hannunshi dafe da zuciyarshi da ke bugawa da sauri.
Ni da Yaa Fauwaz by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 47,996
  • WpVote
    Votes 2,497
  • WpPart
    Parts 64
Labari ne akan wani saurayi da kanwarsa wacce take cousin dinsa ce.
RASHIN ASALI by Maimounathog
Maimounathog
  • WpView
    Reads 16,741
  • WpVote
    Votes 461
  • WpPart
    Parts 16
Rashin asali is all about love,romance, fiction and général fiction. Is all about reality.
HIDAYAH NOOR completed. by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 112,037
  • WpVote
    Votes 7,344
  • WpPart
    Parts 81
Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.
Har Abada by badawiasmau
badawiasmau
  • WpView
    Reads 1,873
  • WpVote
    Votes 192
  • WpPart
    Parts 15
Har kullum abune da bazai bar zuciyar ta ba dashi zata koma ga mahalincinta, shiyasa Sam bata da yarda Sam indai ta wannan fannin ne,Bata taba fadawa wani ba tabar shi azuciyar ta ko shiyasa har yau take jinradadin abun musaman in tai tozali dashi. karki sake na Kara ganin kin zauna kusa dashi baki da hankali ne kinsan irin illar da hakan zai haifar kuwa ta fada azafafe kasan cewar mikin zuciyar ta ya motsa
HAR ABADA (Under Edition) by Seemahwrites
Seemahwrites
  • WpView
    Reads 31,684
  • WpVote
    Votes 2,970
  • WpPart
    Parts 66
Rafka uban tagumi yayi cike da takaici yace. "I hate you Feenah" Saida tayi wani murmushin jin daɗi kafin tace "I hate you too Mr arrogant" ............. She is just a common girl with true friends and a simple life. But he felt offended by her the very first time he met her. Unfortunately their fate twisted when he decided to punish her for her mistakes. Ahmad L is a young, handsome & arrogant business tycoon who care and give attention only to his family and business. Rejecting every marriage proposal then got himself in a trouble that marriage is the only solution...... #1in departure, jan 24 #1 in deathofalovedone, jan 24
BABBAN GORO by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 279,356
  • WpVote
    Votes 21,575
  • WpPart
    Parts 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************