Khairat_
- Reads 42,150
- Votes 1,693
- Parts 36
Amma kin san akwai karatu ko ko kyalkyalen banza kike so
Ni de aa wallahi bazan iya ba
Ta mike
Ya biyo ta *DEAR*
ta juyo yaya na gaji tafiya xan yi.
Ki xauna anjima kadan zan yi lec in nayi sallah se mu tafi tare
Yaya da mota nazo
Ni yau da napep nazo
Kai yaya ina motar taka?
Tana gun gyara mashin din kuma abulkhair ya amsa zaiyi amfani dashi.
Ku jirani se mu tafi tare
Aa
Kawarta ta ce aa *DEAR* mu jira yayan mana me a ciki in mun yi sallar ma tafi.