MATAR LECTURE
Matar lecture akwai kishi, tsarguwa, mita, korafi, uwa uba sa mai ido, Aisha Matar lecture ce..... ku karanta kujeee.
Matar lecture akwai kishi, tsarguwa, mita, korafi, uwa uba sa mai ido, Aisha Matar lecture ce..... ku karanta kujeee.
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...
👑🤴👑👸 *Jinin sarautaa* *zan aura* 👑🤴👑👸 📝By ISLAH TASII'U YA'U (MRS JAMEEL) 💦Talented writers forum💦 ©®💦T.W.F💦 (Kungiya daya tamkar dubu❤,Hadin kanmu abin alfaharin mu) *Follow me at wattpad@ Islah_tee* *61 to 65* Nan mama ta fara mata fada kan yanayin rayuwa ta kuma fada mata buqatar sarfraz...