SAƘON ZUCIYA
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
"auwal ni ko sai nake ganin kamar kayi kankata a batun soyayya balle kuma akai ga batun aure ,yanzu fa kake shekara 22 a duniya , ba soyayya ce ta dace da Kai ba, karutu ne ya dace da rayuwarka, bugu da k'ari ita wacce kake so din ta girmeka . ya dubi mahaifiyarsa kamar zaiyi kuka yace" ni kaina nasan soyayya bata da...