YARIMA SUHAIL
It torch the hert of the reader's based in true life story
Arfah-; Yarinya ce Yar kimanin 14yrs ah duniya, farace sol tana da tsayi amma ba sosai bh, fiskan tah yana dauke da dogon hanci Wanda ya qara wa fiskan tah kyau,bakinta de baxa acemishi pink bah kuma baxa ace black bh gashi nan de me kyau da shi, gata da yalwan gashi gah diri kaman Coca cola shape buh bata da breast s...