Sirrin wasu gayun
It's story about greedy rich people, greedy ladies and guy with no jobs
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so? Aliyu, Muhammad da Aisha Fauwaz, Fu'ad da Fateema Muje zuwa dan ganin yadda labarin zai kasance shin wa za...
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti...
Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.
hmmm karan bana maganin zomon bana,shigo ka karanta kaji yadda yaya ke soyayya da kanwarsa uwa daya uba daya,shin da saninsa yakeson kanwarsa uwa daya uba dayan?,se kun shigo daga ciki zaku gane haka.