pearlaette's Reading List
192 stories
KISHIYAR KATSINA  by hadiza-isyaku2
hadiza-isyaku2
  • WpView
    Reads 47
  • WpVote
    Votes 15
  • WpPart
    Parts 10
Love and jealousy ❤👨‍❤️‍💋‍👨💔. Read and find out
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 103,550
  • WpVote
    Votes 7,419
  • WpPart
    Parts 50
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba naima ya rasa, Saif nada ilimin arabic da boko, ladabi da biyayya dan gidan hutu da tarin dukiya saidai yanada Mahaifi Alhaji Sadiq (daddy), mai murdaddiyar ra'ayi, dan jari hujja, bin Bokaye kamar abin adone gun Daddy,...... mahaifiyar Saif Hajiya Salma(mommy), macace maison ra'ayin mijinta saidai Mommy bata yarda ta biyemai gun bokaye ba ....... shin ko Daddy da Mommy zasu amince da bukatar Saif a soyyaya!???? **************** Zinaru yarinya ce kekkyawa yar Sarkin Garin Rano, kaddara da kiyayya sukasa tagano ita yar tsintuwace ba yar Sarki ba, hakan yasa tazo kasar Nigeria domin naiman iyayenta..... shin ko zata gansu raye? ko amace????????
RAYUWAR AURENA  by Preety-hammud
Preety-hammud
  • WpView
    Reads 124,950
  • WpVote
    Votes 5,277
  • WpPart
    Parts 63
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
SAKATARIYA TA (my Secretary) Best Hausa love story by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 3,370
  • WpVote
    Votes 67
  • WpPart
    Parts 17
Najeeb Adam Jibo CEO na Najeeb constructions, saurayi ne ma'abocin kyau, kuɗi da ƙwalisa. Rashin haƙuri, isa da kuma ƙasaita su suka sa yake koran duk wani Sakatare ko Sakatariyar da ya ɗauka a office ɗinsa. Sai dai Aisha Farida ta zo ne dan zama ba dan a mata koran walaƙanci ba. Ko ya Sir Najeeb zai yi da Aisha Farida da ta zame masa ƙarfen ƙafa?. ku biyo labarin Sir Najeeb da Sakatariyarsa Aisha Farida. #romcom #bestof2020 #lovestory2020 #AshNaj
ASHRAF -Beauty meets Ugly (Hausa Romance Novel) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 2,724
  • WpVote
    Votes 97
  • WpPart
    Parts 10
Ashraf saurayi ne ɗan shekara 31. Yana da kyau da kwarjini da high sense of fashion. In dai kyakykyawar mace ce to Ashraf zai bita, sai dai kuma idan matar aure ce to ta riga ta zama masa forbidden fruit. "Bana taɓa kayan wani" mantra ɗinsa kenan. Lokacin da Zainab Qayyisah ta zo bautar ƙasa bata cikin irin 'yanmatan da yake bibiya. Ta mishi guntuwa, ba ta da gaba da bayan da zai ja hankalinsa. Sai dai kafin ya ankara wannan 'yar ficilar, wannan PEANUT ɗin ta shiga rayuwarsa, ta shiga jinin jikinsa ta ɗaure jijiyonsa ta hana zuciyar sakat. A kowanni lokaci zai zaɓi PEANUT ɗinsa saboda saboda saboda... Ku karanta ku sha labari. ©AzizatHamza2023...
SANIN GAIBU.....! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 3,300
  • WpVote
    Votes 196
  • WpPart
    Parts 12
Unexpected entangled lovestory
BIBIYATA AKEYI by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 204,122
  • WpVote
    Votes 9,083
  • WpPart
    Parts 108
A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."
Kishin bal-bal by jamilaumartanko
jamilaumartanko
  • WpView
    Reads 2,132
  • WpVote
    Votes 68
  • WpPart
    Parts 6
Labarin fatiti
AN YI SAKE by JannatQurratulayn
JannatQurratulayn
  • WpView
    Reads 669
  • WpVote
    Votes 41
  • WpPart
    Parts 19
Yar mace shi ne sunan da mutanen unguwarmu suke ba da kwatance na ga kowa, sai dai ban taɓa ɗauka sunan wani giɓi na rayuwata ba, domin a iya wayo da tunanina ina ganin kowanne ɗa ko 'ya dukkan mu 'Yayan mace ne, domin mace ce ta durƙusa akan guiyoyinta tsayin awanni ko kwanaki kwatankwacin tsayin wahalar da Ubangiji ya yanka mata kwatankwacin azabar ciwon da ta shanye kafin zuwanmu duniya, bayan tazarar shuɗewar watanni tara mun rayuwa a cikinta cikin wahala da juriyar ciwo kala-kala, kafin girma da mallakar hankalin kanmu ta jure faɗi tashi na wahala damu tsayin shekaru ba tare da gajiya wa ba, a ganina idan har ba a kiramu da 'Yayan mace mun amsa ba da wane suna za a kiramu mu amsa? Saɓanin nawa sunan da ya dinga amsa kuwwa kafin ɓulluwar wannan, wato Shegiya ko 'Yar shege ba laifi don mutane sun rasa sunan da ya da ce su kira ni da shi duk da cewar ina da sunan yankan da aka ba ni kamar kowanne ɗa a duniya mene laifina don na rasa adon sunan Uba a gaban sunana kamar kowanne cikakken mutum na duniya? Mahaifiyata wacce ta durƙusa ta kawo ni duniya ba ta taɓa ba ni damar sanin ko ni wacece ba, a karan kaina ina tambayar wacece ni? Amsa ni baiwa ce.
BAHAGUWAR RAYUWA by JannatQurratulayn
JannatQurratulayn
  • WpView
    Reads 1,964
  • WpVote
    Votes 84
  • WpPart
    Parts 24
Kubi sannu dan sanin inda ma'ana da kuma jigon lbrn ya nufa