bilqeex's Reading List
114 stories
AUREN SIRRI COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 1,382,582
  • WpVote
    Votes 38,186
  • WpPart
    Parts 103
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
SOORAJ !!! (completed) by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 915,836
  • WpVote
    Votes 71,780
  • WpPart
    Parts 59
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amma shitasa Ƙaddaran takasance me girma ne agareshi.... *** hearttouching and destiny!!!
Tambura:A Royal Saga.  by Aneesa_yagi
Aneesa_yagi
  • WpView
    Reads 26,011
  • WpVote
    Votes 2,489
  • WpPart
    Parts 36
In a world full of unexpected tons of betrayal,A family divided by the thirst of Title, Abdoul-jabbar tawfiq shehu Malumfashi found himself. Growing up in a total different society,not exactly a super happy place but a happy place with a little bit of chaos, and turning into a northern prince within days,how will he adjust? The say,parents serve as shield for every child,with the mother being the heart and father being the brain. Growing up without that shield but still trying to live a perfect life,a strong yet broken Nadeeya Kareem Gombe survives.
Life Person💞 -Hausa Story by im_saeemahtu
im_saeemahtu
  • WpView
    Reads 382
  • WpVote
    Votes 26
  • WpPart
    Parts 9
Allah kadai ya San jiya ya San Yau ya Kuma san gobe. A love story with a simple setting. Each and every swt story has a certain rough instance let's see what happens here. Alhamdulillah
Personal Person💞 -Hausa Novel by im_saeemahtu
im_saeemahtu
  • WpView
    Reads 12,777
  • WpVote
    Votes 521
  • WpPart
    Parts 16
***Tsokaci Duk tsananin zurfin ciki akwai inda za'a tadda qashi... Aka ce Shure Shure Bata Hana mutuwa... A juri zuwa rafi lallai watarana dole a fasa tulu... Kuma duk nisan jifa qasa zai dawo... Sannan Alhaki ai kukuyo ne #readers sannu Bata Hana zuwa sai dai a dade ba'a Kai ba. I'll enjoy this book so will u in shaa Allah.
Only Person 💞 by im_saeemahtu
im_saeemahtu
  • WpView
    Reads 252
  • WpVote
    Votes 22
  • WpPart
    Parts 10
"ka Kira Ni da Ruhin Salma! In kaga dama ka ce mijin mace Daya duk nine Kuma bana shakka ko kace min baraden soyayya in dai akan Salma ce na yadda" "Ruhh Ina sonka... I truely do ka yadda da Ni don ba dalilin da zaisa kaqi yarda don duk girman aibun ka Bai Kai girman son da nake maka ba"
See Me by TellaAlvarez
TellaAlvarez
  • WpView
    Reads 20,804,241
  • WpVote
    Votes 767,499
  • WpPart
    Parts 79
(Complete) After Seren is assaulted by someone in her friend group, she begins to fall deeper into the depths of her depression. No one seems to notice, except for the former bad boy and his friends. "Seriously, this is probably the best book I've read on Wattpad." -@dowries "I thought you were bluffing in the description but dang, you got me. Ima say- this truly is one of the best books on Wattpad." -@jamzeverywhere "Easily the best book I have ever read and I'm not exaggerating." - @purelyaureila "Simultaneously shattered me and put me back together, one of the best things I've ever read. Didn't think I could love two characters so deeply." -@imswriting "If I was ever to reread a book- it would be this one." -@thethotpocket "This is my favourite book! I would pay literal money just to continue to experience these characters!" - @sapphhhireee Spin Offs: Notice Me, and Trust Me *****
Rumfar bayi  by afreey101
afreey101
  • WpView
    Reads 603,250
  • WpVote
    Votes 49,225
  • WpPart
    Parts 60
A historical romantic hausa love story.. Between a prince and his maid
ABDUL-MALEEK (BOBO) by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 227,740
  • WpVote
    Votes 11,599
  • WpPart
    Parts 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,508,311
  • WpVote
    Votes 121,621
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum