AishaBashir882's Reading List
34 historias
'YAR NAJERIYA por Sumayyahtakori1988
Sumayyahtakori1988
  • WpView
    LECTURAS 5,555
  • WpVote
    Votos 573
  • WpPart
    Partes 10
Allah ya halatta aure ga kowanne dan adam mai lafiya, suma ZABIYU (ALBINOS) 'yan adam ne kamar kowa amma meyasa ake kyamatar su musamman ta fuskar auratayya? Da gaske ana gadon ALBINISM a cikin jini amma akwai wadanda halittar Allah ce ta samar da su a haka kamar HANSNA'U. Hasna'u kykkyawa ce amma ZABIYA ce....shin ko wannan nakasa itace karshen rayuwar ta? Kuma nakasar da zata hana ta zaman aure a rayuwar duniya? Shin MIJI ko MAHAIFIYAR SA ko al'ummar dake zagaye da ita wanene babban kalubalen Hasna'u a rayuwa? ni dai TAKORI na ce HASNA'U mutum ce kamar kowa ban sani ba ko kema kin amince da hakan? Mu biyo HASNA 'YAR NAJERIYA don jin walagigin rayuwar data samu kanta cikin lalurar ALBINISM.
El'mustapha  por Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    LECTURAS 329,773
  • WpVote
    Votos 25,579
  • WpPart
    Partes 73
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti daya na kasa manta shi, amma mutumin da baya ganin kowace mace a idanuwansa sai matar sa,,
CIKAKKIYAR MACE por RASHOWS
RASHOWS
  • WpView
    LECTURAS 33,194
  • WpVote
    Votos 2,650
  • WpPart
    Partes 49
Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,da zallan shagwab'a.
MAFARKI NA por NASRULLAH133
NASRULLAH133
  • WpView
    LECTURAS 4,305
  • WpVote
    Votos 87
  • WpPart
    Partes 43
Labari ne na mafarkin wani matashi wanda Yake son aure amma bai da halin yin. Auran shine kusan kullum idan Ya kwanta bacci Ya ke mafarkin..............
AUREN SIRRI COMPLETE  por HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    LECTURAS 1,382,143
  • WpVote
    Votos 38,186
  • WpPart
    Partes 103
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
IMRAN por real__ahmerd
real__ahmerd
  • WpView
    LECTURAS 5,224
  • WpVote
    Votos 242
  • WpPart
    Partes 11
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adulthood and lots more. It is a story of Young Man who goes in to maximum difficulties of life that at his age never thought he can bear.... But he had the belive that With hardship comes ease..... Find out in the heart touching story how he survived and have change of life distinctively despite the hatred and difficulties he undergoes.... -Real__ahmerd
MIJIN BAABATA por ayshajb
ayshajb
  • WpView
    LECTURAS 72,080
  • WpVote
    Votos 645
  • WpPart
    Partes 28
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
SANA'A TA CE! por ayshajb
ayshajb
  • WpView
    LECTURAS 18,041
  • WpVote
    Votos 127
  • WpPart
    Partes 11
Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...
HAJIYA GWALE...  por ayshajb
ayshajb
  • WpView
    LECTURAS 385,345
  • WpVote
    Votos 1,568
  • WpPart
    Partes 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
'YANCINKI por hauesh
hauesh
  • WpView
    LECTURAS 69,363
  • WpVote
    Votos 1,581
  • WpPart
    Partes 48
'YANCINKI ALL TALK ABOUT ROMOTIC, TRUE LOVE ,DIS RESPECTING THE PARENT, BREACH OF TRUST ,UN ACCEPTING WHAT'S ORDAINED BY GOD.