ZAFAFA BIYAR(DANDANO)
New year
*😳INDA RANKA....😳* Billy Galadanchi HASKE WRITERS ASSO. Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR* Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan d...
Two girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darkness, no freedom,no choice, no happiness... Until she Meets Faaris Tafida...
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...
Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana...
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.
Compiled by Princess Aysha Muhammad Copied by Jamiela D Ilayasu ⚓ *Captain_Ahmad Junaid* ⚓ _By Khaleesat Haiydar_ ✍? *Dedicated to......* *Ya Allah! Ya Allah! Ya Allah, Ya ubangiji kamar yanda ka bani ikon fara littafin nan ka bani ikon kare shi cikin aminci da yardar ka, Ya Allah ka min katanga irin ta China da duk w...
Meya sanya arayuwa nayi rashin sa'an zuwana duniya gaba d'aya? Mesa zanso mutqaunar mutuwarsa akan Koda k'wayar idonsa ya sauke Akaina?? Mesa nayiwa Kaina wannan rashin adalcin?? Mesa wannan bakar zuciyar tawa bata dasamun San waninkaba yaa shammaz?? Poojah ita Kad'ai take wannan tunanin tana rusar uban kuka, tarasa...
Wani kallon banza ta watsa mata tace "To bari kiji irin tsanar da nayi masa, da Allah zai k'adda yazamo Aljanna a tare zamu shiga to wallahi ni wuta zan wuce direct, akan dai mushiga atare da juna gara in zamo 'yar ja....
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...