Samu da rashi duk na Allah ne....Idan Allah yabaka kayi k'ok'ari aikata kyakyawa da abinda yabaka. Allah yana jarrbawa bawan sa yaga zai cin wannan jarabawar ko kuwa?.
Gulma...hassada indai kayi to zakaga k'arshen ka.....zuwairat jeki na sake ki saki d'aya. ...daga magana AKAN RAGON LAYYA?.
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari
labari mai tab'a zuciyar makaranci
Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum
SADNAF4REAL