NOOR IMAN
Read and find out🥀🥀
Labarin soyayya, sadaukarwa, cin amana... Najib da naila sun taso cikin jin dad'in rayuwa even thou mahaifan Naila r ol late, Najib ma mahaifinsa ya rasu, he's living with his mom. Sunyi aure bisa ga soyayyar da suke wa juna komai na morewar rayuwa se hamdallah se dai d'an adam tara yake baya ta'ba cika goma suna...
TARKON AURE...-1 Cikin sanda Jamila ta ke tafiya a soron gidan, rike da takalminta. Sannu a hankali kuma tana wuwwurga idanunta a zagayen gurin. Za ta shige kenan cikin gidan ba zato ba tsammani ta ji an riko mayafinta. Gabanta ya yi wani irin yankewa ya fadi. Ta kasa juyowa bare ta yi wani kwakkwaran motsi illa sauke...
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
A naki tinanin zan bari ki zauna a gidan nan ke kadai....kin kwace min miji kin kwace yayyana yanzu kuma mai kike so gareni...Khairat, farin cikin yayyana shine farin ciki na duk mai son ya batamin ya taba farin cikina.....ku biyo dan sanin ya rayuwar KHAIRAT wanda ke cike da abubuwa daban daban soyyaya, tausayi....
Labarin sarauniya Jidda,labarine akan wata baiwar Allah da aka zalinta,aka ha'inta inda take fafutukar kwato yancinta, da kuma daukar fansa,labari ne akan wata masaurauta dasuke rayuwa da munafukar mata mai yiwa masarautar zagwon kasa.... Labarin ya kunshi soyayya da sadaukarwa, nishadantarwa,ilantarwa makirci,has...