Zan baku labari ne kamar yadda na saba baku labari, banbancin kawai shine wannan labari me mai dauke da tarin DARAJOJIN da watakila zai manne a zuciya da kuma tunaninku har ma ku iya tsintar wasu darussan a ciki.
Tariq da Ummi na muku maraba... Ahlan bikum.
Labari mai dauke da fadakarwa da ilimantarwa, ya faru ne akan yawancin abubuwan dake faruwa a wannan zamani, ta daga cin amana,butulci da kuma san zuciya...