RukayyaAbdullahi5's Reading List
138 stories
JARABTA  by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 75,637
  • WpVote
    Votes 2,827
  • WpPart
    Parts 19
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.
TSANTSAR HALACCI  by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 150,312
  • WpVote
    Votes 7,640
  • WpPart
    Parts 56
TSANTSAR HALACCI labarin khausar da Aman. TSANTSAR HALACCI labari ne dake qunshe da abubuwan mamaki..yaudara..cin amana. ..uwa uba kuma TSANTSAR HALACCI da aka nuna wa mahaifiyar khausar. sadaukar wa jajircewa qauna yadda, amana....TSANTSAR HALACCI. .....ku biyo ni. ...
WAYE NE?  by Nabeelertlady
Nabeelertlady
  • WpView
    Reads 39,891
  • WpVote
    Votes 2,706
  • WpPart
    Parts 34
WAYE NE? Labarin wata zuri'a guda biyu wad'an da suka sha gwagwarmaya akan wani b'oyayyan sirri daya shige masu duhu wanda yasa su fuskantar k'uncin rayuwa kuma suka kasa fahimtar wanda ya aikata masu hakan. .
BAK'UWA  (STRANGER ) COMPLETED by Bintuu0214
Bintuu0214
  • WpView
    Reads 55,422
  • WpVote
    Votes 4,167
  • WpPart
    Parts 36
Labarine game da wata bakuwa wacce ke zauna a wani kauye
FADIME by lamtana
lamtana
  • WpView
    Reads 16,580
  • WpVote
    Votes 709
  • WpPart
    Parts 16
FADIME "Wannan fa da kai na na jarrabata na ga aikinta, ka ga da fatar bakar kyanwar da bata bude ido ba aka yi rufin farko, sa'annan aka sake nad'eta da fatar d'an tayin cikin tunkiya, sa'ananan aka nad'eta da fatar bakin kumurci, sa'annan aka kewaye ta da bakin sa'ki. Da gaske har bango ta na ratsewa, dan kuwa na gwada ratsewar kuma na ratsen. Dan haka zan kar6i makaman, amman dole ka karamin cikon Million guda namu na Nijeriya. Game da bayi kuwa, akwai Fadima matar Mamuda, sheranjiyan nan ta fita takaba, sai ka siyeta ka hada da sauran ku tafi." "La la ba na son farar mace."
 mowar miji (Borar Danginsa) by ZainabYakasai
ZainabYakasai
  • WpView
    Reads 70,925
  • WpVote
    Votes 3,874
  • WpPart
    Parts 41
Seemby is their husband favourite,his endless love for her cause her hatred in the heart of her in-law... But with time she come to realised that Seemby deserves some love for her kindness towards everyone in the family. ....And she love her too!!!
GUGUWAR HAMADA by _jeeddahjao_
_jeeddahjao_
  • WpView
    Reads 25,325
  • WpVote
    Votes 1,939
  • WpPart
    Parts 20
Labari na Sarauta, yaƙi, cin amana da labari ne da ya ƙunshi soyayya, tausayi da ban dariya......
☠☠GA IRINTA NAN ☠☠ by SaadatuYusufBabba
SaadatuYusufBabba
  • WpView
    Reads 4,290
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 1
Ranar wanka ba'a 'boyon cibi. Ranar da ya kamata ta zama ranar farincikinta watau ranar aurenta, ranar ne ta rasa komai na rayuwarta, watau iyayenta da bata ha'dasu da komai ba a duniya. To ya rayuwarta zata ci gaba bayan nan.
HADIN GWARMAI Completed by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 96,962
  • WpVote
    Votes 1,100
  • WpPart
    Parts 7
Ba abin mamaki bane wata rana ƙaddararmu ta Iya sauyaba, kamar yanda ta zama tushen fidda kai atsakaninmu duk da wahalhalu da ban-bancin ƙabilar da muke da ita, hakan yasa na kira Haɗin da sunan HAƊI IRIN NA GWARMAI, koda maqiyina bana masa fatan yin rayuwa kwatankwacin wanda na yita abaya. Akwai ilimintarwa gami da qayatarwa acikin wanan labarin mafi ban mamaki shine qololuwar haquri da juriya acikin duniyar data kewayeka da maqiyanka.......
Maktoub by Miryamaah
Miryamaah
  • WpView
    Reads 59,564
  • WpVote
    Votes 5,497
  • WpPart
    Parts 37
"Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne" . . Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba. Wai abunda take jin labari a wajen mutane kuma take karantawa shine yake shirin faruwa da ita? . . . . A karo na biyu da zuciyarshi ta sake karyewa a sanadin so, baya tunanin kuma zai kara budeta da wannan niyyar. Sai dai me? . . Ku biyoni dan jin labarin Fareeha, da abubuwan da rayuwarta ta kunsa. .