fatitijibbo's Reading List
5 stories
ASABE REZA by lamtana
lamtana
  • WpView
    Reads 73,622
  • WpVote
    Votes 2,369
  • WpPart
    Parts 5
'Kwallina!' Zuciyarta ta buga da wannan kalmar, jan jikinta ta fara yi tana son isa inda ta jefar da kwallin, ji take shi kaɗai ne Zai iya taimakonta, shi kaɗai ne zai iya hana HAMOUD aikata duk wani abu da yake hari. Dafe kwalbar kwallin ta yi tana ƙoƙarin ɗauka. Da shi da gabjejen takalmin ƙafarsa ya ɗora a hannun nata, ya murje, ya muttsike, ya ƙara murjewa har sai da sautin rugurgujewar kwalbar da yatsunta ya fita, ta kwalla gigitacciyar ƙara jin kwalaben sun lume a tafin hannunta, a haka ta ji sautinsa yana faɗa mata abin da ya dakatar da fitar numfashinta. "Idan akwai halittar da ba zan taɓa yafewa a duka duniyata ta ba, to ke ce Fakriyya. Ki yi zina da mahaifina, ki keta alfarmar mahaifiyata, ki zo kuma ki aure Ni? Wane irin kwamcala ce wannan? Ki faɗa mini me na miki a rayuwa da za ki min wannan hukuncin? Ta ya ya ma na aure ki, me ya sa na so ki? Me zan miki?... Lura: (Akwai tarin sarƙaƙiya a labarin, ku taho a sannu, kuna kiyaye duk wani motsi na jaruman)
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,374
  • WpVote
    Votes 24,196
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
Maktoub by Miryamaah
Miryamaah
  • WpView
    Reads 60,871
  • WpVote
    Votes 5,565
  • WpPart
    Parts 37
"Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne" . . Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba. Wai abunda take jin labari a wajen mutane kuma take karantawa shine yake shirin faruwa da ita? . . . . A karo na biyu da zuciyarshi ta sake karyewa a sanadin so, baya tunanin kuma zai kara budeta da wannan niyyar. Sai dai me? . . Ku biyoni dan jin labarin Fareeha, da abubuwan da rayuwarta ta kunsa. .
HALLITTAR ALLAH CE by Ruky_i_lawal
Ruky_i_lawal
  • WpView
    Reads 4,928
  • WpVote
    Votes 290
  • WpPart
    Parts 44
Labari mai taɓa zuciya da ɗarsa imani da tausayi a zuciya, yaron ya zo duniya cikin wata irin halitta mai matuƙar ban al'ajabi, sanadin haka ya fuskanci kiyayya, tsana da kyara daga abokanan rayuwarsa.
DIYAM by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 951,408
  • WpVote
    Votes 81,881
  • WpPart
    Parts 71
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.