Summayya13's Reading List
163 stories
Before He Came Along  by deedaa_h
deedaa_h
  • WpView
    Reads 259,644
  • WpVote
    Votes 23,889
  • WpPart
    Parts 35
All the times Amira heard stories about him, in her head he was the perfect guy and all she wants is to meet him... So she meets him, but what she got to see was the exact opposite of what she thought. Adam went through alot growing up, after loosing his parents at a very young age, he didn't expect to find another person that he would hold dear to his heart.
MUTUM DA DUNIYARSA...... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 128,811
  • WpVote
    Votes 9,449
  • WpPart
    Parts 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.
GARIN DAƊI.....!  by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 15,763
  • WpVote
    Votes 1,923
  • WpPart
    Parts 38
Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautacce Hakan shine ya faru da widat....!
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,146
  • WpVote
    Votes 7,814
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
Muqqadari Ne by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 86,310
  • WpVote
    Votes 7,651
  • WpPart
    Parts 46
Kaddara kalma ce me girma Wanda Allah Kan jarabci bawansa da ita Amma kuma yayi alkawarin lada me girma to whosoever ya karbe ta, yadda DA Kaddara is a sign of a muuminun. * * * Koda wasa kayi tunanin zan aureka ko zan soka kayi kuskure, virginity is every woman's pride and proud but ka cuceni ka rabani da darajata, me kkeso na kaiwa mijina? * * * Kuka take sosae kamar donshi tazo duniya idonta yayi jawur kamar qarashi. "why am I alive? " shi ne tambayar data kasance take yinta a kullum. Rayuwarta abin tausayi ce, abubuwa masu girma Ke faruwa da ita. "I'll accept and stand beside u" Itace Abinda take jira Daga Gurin wanda Ta dade tana so Amma besan tanayi ba MA. Inner self enta Ke gaya mata komae MUQQADARI NE Follow me on this journey to have an insight on rayuwar mupheeyda . Wacce Kaddara ce haka? Waye yyi danyen aikinan? WA take so? Ze sota? Who will accept her? I've all the answers you need dont skip a word let alone a page. Muqqadari ne Ammin su'ad ce?
RAYUWARMU A YAU! by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 64,990
  • WpVote
    Votes 7,227
  • WpPart
    Parts 39
Hassanah.....kyakyawar, nutsatsiyar kuma salaha wadda Tasha gwagwamarya hade da tashi karkashin uba me tsananin son kanshi da abin duniya. Duk wannan ba shi ne matsalar ba Illa wata Kaddara me girma da take fadawa Hassanah wadda take canja kafatanin ita kanta Hassanan. Rayuwarmu a yau! Yayi duba akan Illar saki Auren mabanbantan addini Gudunmawar da sacrifice na ma'aikatan jin Mace a Wannan zamanin Soyayya Cin amana Yaudara....... Da sauransu. Leading cast Hassanah mjy Umar Farouq Shatuuu ♥️
INA MAFITA?   by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 11,696
  • WpVote
    Votes 2,102
  • WpPart
    Parts 29
Ina mafita? Labari ne fictional da zaiyi duba akan zamantakewar mu a gidan aure. Matsalolin da suke damun ma'aurata. Shatuuu
UWARGIDAN BAHAUSHE by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 75,858
  • WpVote
    Votes 11,161
  • WpPart
    Parts 66
A story of Safiyya and Usman
NI DA PRINCE   by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 306,094
  • WpVote
    Votes 14,339
  • WpPart
    Parts 40
A 2013 love story. Labari akan d'an Sarki Salman da yarinya Salma.