meenatabdul083's Reading List
4 stories
INA MAFITA?   by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 11,749
  • WpVote
    Votes 2,102
  • WpPart
    Parts 29
Ina mafita? Labari ne fictional da zaiyi duba akan zamantakewar mu a gidan aure. Matsalolin da suke damun ma'aurata. Shatuuu
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,502,379
  • WpVote
    Votes 121,601
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
RIK'ON SAKAINA.. by maryamtalba
maryamtalba
  • WpView
    Reads 65,974
  • WpVote
    Votes 7,167
  • WpPart
    Parts 55
labarine Daya kunshi gargadi ga matan da suke raina niimar da Allah yayi musu ta aure, dn kwadayin duniya, rashin hakuri, RIK'ON SAKAINA labarine da zai jawo hanukulan matan nan da suka maida aure tamkar wasan yara, Sanin kanmu ne aure ya zamo tamkar abin wasa, ana masa rikon sakaina, mata basu daraja auren mazan ma basu daraja auren. Shin menene matsalar? Ta yaya kuma zamu magance matsalolin? Ku biyoni dn jin yadda rayuwar ABUWA zata kasance.
WATA FUSKA by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 206,484
  • WpVote
    Votes 17,323
  • WpPart
    Parts 50
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani naman daji yazo ya cinyeta ya zatayi kokuma wani mugun aljani gashi ko dankwali babu a kanta, babban tashin hankalinta shine sallar dabatayi ba, tun shekaranjiya da aka gudo da ita rabon datae sallah!!!! zata iya d'aukar kowane hukunci amma banda na hanata sallah!!! yaya zatayi da tulin sallolin dake kanta? batada halin yin koda taimamane sabida a d'aure tamau take to meye mafita?!!!!!!!