QueenAeesh62's Reading List
185 stories
NANA AMINATU 2022 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 15,609
  • WpVote
    Votes 913
  • WpPart
    Parts 56
Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta dena kallon kanta ta daban a cikin mutane yayinda take tuna duk wata kalma ta ɓatanci da take bin ta dasu a kullum ranan duniya? tun sanda ta buɗe idanuwanta da wayon ta take jin waɗannan munanan kalaman da ke tarwatsa mata duk wani farin ciki da jin daɗin ta. Sai dai kuma a duk sanda take jiyo kalaman sa sai ta ji ƙwarin gwiwa har ta kalli kanta a wacce ta kai kuma ta isa, ashe akwai ranan da zata yi farin ciki haka? Akwai ranan da wani zai iya yabon ta har ya nuna mata tana da matsayi fiye da sauran Mata? She can't believe that... Shi ne Mutum na farko da yake faɗa mata kalaman da idan ta ji su take ganin ta kai Mace, ta kai Mace cikakkiya ba wacce ta rako Mata ba, a kullum ganin kanta take yi a bata kai matsayin ba, ita bata kai Macen da zata iya fitowa ayi gwagwarmaya da ita a matsayin ta na ɗiya Mace ba. Shin wane ne shi wannan ɗin? Tabbas Ƙaddara kowa da irin tasa, wasu tana zuwar musu da sauƙi wasu kuwa akasin hakan, ba wai don wani ya fi wani bane a wurin Allah hakan ke faruwa, a'a, sai dai don Allah na gwada ko wanne bawa ta hanyar ɗaura masa tashi ƙaddaran, walau me sauƙi ko akasin sa, ko wanne bawa da tashi ƙaddaran kuma kowa yana fatan ace ya tsallake ƙaddaran da Allah ya ɗaura masa. Haka itama NAANA AMINATU tayi fafutuka a cikin rayuwar ta domin ta ga ta cinye nata ƙaddaran da ta kasance babba a gare ta. Na san Kuna so ku bibiyi labarin ta domin ku ji mene ne ya faru a rayuwar ta, to ku bi Ni sannu a hankali Zan warware muku komi a cikin sauƙi, ina fata labarin zai zame muku darasi a cikin rayuwa.
ALHAKI... by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 1,585
  • WpVote
    Votes 71
  • WpPart
    Parts 16
IZAYYAH...! by Mumseeyama
Mumseeyama
  • WpView
    Reads 1,298
  • WpVote
    Votes 81
  • WpPart
    Parts 10
Labari ne mai cike da tsantsar Munafurci, da Azaba mai tsuma zuciya, mai cike da Ilimantarwa tare da faɗakarwa da kuma Nishaɗo
TSANTSAR BUTULCI COMPLETE by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 23,381
  • WpVote
    Votes 1,734
  • WpPart
    Parts 47
Ko daga jin sunan littafin basai na baku labarin irin BUTULCIN da za'a tafka acikinsa ba, labari ne me tab'a zuciyar me karatu ya kunshi darasi acikinsa, Kuma izna ne ga azzaluman mutane, kubiyo zasu fahimci abinda nake nufi.
(NAMIJI) GUMBAR DUTSE by MssFlower20
MssFlower20
  • WpView
    Reads 4,710
  • WpVote
    Votes 221
  • WpPart
    Parts 18
Labarin wasu 'yan biyu wanda ba'kar 'kaddara ta fad'a musu har aka rasa ran d'aya bayan fyad'e mai muni data fuskanta
ZAMAN YA'YA by Mmnmuhibbat
Mmnmuhibbat
  • WpView
    Reads 13,602
  • WpVote
    Votes 1,219
  • WpPart
    Parts 35
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.
DA BAMBANCI by khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Reads 5,787
  • WpVote
    Votes 461
  • WpPart
    Parts 40
Ba na son ka nima,ba ka so ni a yadda nake ba sai san da na canja? na zama irin ku? toh ina so ka sani sai ka sake ni nima ina da wanda na ke so kuma ya ke so na ....... wata iriyar tsawa ya da ka mata idan ki ka kuma cewa kina son wani sai ran ki ya baci bazan sake ki din ba sai dai ki mutu amma ni da ke mutu ka raba. wallahi sai ka sake ni da in zauna da kai gwara a sa ni cikin rami da macizai suyi ta cizo na akan na zauna da kai.bai kulata ba ya yi waje ta durkushe a wurin ta saki kuka.
MUGUWAR KISHIYA by dijawaziri
dijawaziri
  • WpView
    Reads 11,666
  • WpVote
    Votes 1,139
  • WpPart
    Parts 38
kamar yadda k'addara ta had'a auren ba tare da nayi tsammani ba haka zan zama silar gutsire shi . Shin abune me yiwuwa? tun daga ranar daya shigo rayuwa ta komai ya cenja. ku biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma kaddarar rayuwan Mami duk akan rashin sanin waye shi
FANSAR RAI by Sis-Nerja
Sis-Nerja
  • WpView
    Reads 6,173
  • WpVote
    Votes 104
  • WpPart
    Parts 16
Labari ne da yak'unshi Daukar fansa, Yaudara, Cin amana da tausayi
ƁANGARE BIYU Yan luwaɗi Yan lesbian by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 327,952
  • WpVote
    Votes 2,848
  • WpPart
    Parts 44
labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...