zeefaruk11's Reading List
2 stories
TSIYA DA WASALI by lamtana
lamtana
  • WpView
    Reads 7,607
  • WpVote
    Votes 281
  • WpPart
    Parts 4
Shin wai ni yau bari na tambayeki. Shin wai Hameedu ƙafar Habu Maharbi ya cire ko kuwa ta Bawa? Shin wai Hameedu dukiyar Ladi ya cinye ko kuwa ta Bawa? Shin shi Bawan me yake zame miki ne banda miji? Shin akwai wani jini guda ko da na halittar kaza ne da kika dasa a tsakaninki da Bawan? Kai! Ko kuwa akwai halittar mutum irin wacce uwar Halliru ta bashi, shin ko kuwa banda abinda na sani akwai wani abu tsakaninki da Hameedun..!?" Sai anan ta cira idanuwanta sama ta dube shi a yayin da wata kwalla guda ta sauko daga kurmin idonta...
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 387,792
  • WpVote
    Votes 28,767
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel