FatimaMuhammed5's Reading List
4 stories
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,493,966
  • WpVote
    Votes 121,530
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
ƘADDARARREN AL'AMARI by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 8,734
  • WpVote
    Votes 698
  • WpPart
    Parts 17
Labarin ya yi nitso ne akan wasu marayu su uku. Rayuwar ta zo musu a cikin bahagon yanayin da basa iya gane dai dai da rashinsa, duk sanadin ƙunci maraici, ba su da mafaɗi balle su samu wani jagora da zai rika tsawatar musu. ******* Akwai wani abu a tare da shi, da ya zame masa babban naƙasu a cikin rayuwarsa, kuma a duniyarsa yana da gata uwa da uba duk suna raye. Akram ya taso cikin babban ahali, kuɗi da mulki, sai dai kash duk da wannan daula da yake ciki, akwai abin da ya rage masa jin daɗin duniyarsa. Akwai babban tashin hankali, tsantsar tausayi, rikici, damuwa, wahala, ƙunci, rashin ƴanci, cin zarafi, rikitacciyar soyayya.
RASHIN JITUWA by Mrsjmoon
Mrsjmoon
  • WpView
    Reads 76,396
  • WpVote
    Votes 5,229
  • WpPart
    Parts 56
Wani kallon banza ta watsa mata tace "To bari kiji irin tsanar da nayi masa, da Allah zai k'adda yazamo Aljanna a tare zamu shiga to wallahi ni wuta zan wuce direct, akan dai mushiga atare da juna gara in zamo 'yar ja....