My best books
3 stories
INUWAR BAYA!       (TALE OF HASEENA) by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 846
  • WpVote
    Votes 96
  • WpPart
    Parts 21
Hatsarin mota a cikin daji ya kusan zama ajalin Dr. Hussain, har sai lokacin da wata inuwa... HASEENA ta bayyana da ceto a gare shi, sannan ta bace kamar hadari-ba ta bar komai ba sai takalmi guda daya tak. A matsayinsa na fitaccen likitan kwakwalwa, ya kuduri niyyar gano macen da ta cece ci rayuwarsa tare da warkar da raunukan zuciyarta, amma abubuwa sun hargitse lokacin da ya gano cewa: macen da ta cece shi, ita ce wacce kaninsa Detective Khalid ke nema ruwa a jallo. Tsakanin zuciyarsa, aikinsa, aminta, da shari'a, wanne zai zaba? Shin Hussain zai iya tseratar da zuciyar da aka riga aka farfasa, ko kuwa asirin da ke boye a cikin 'Inuwar Baya' zai hadiye su gaba daya?"
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 224,762
  • WpVote
    Votes 13,792
  • WpPart
    Parts 44
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.
NIMRA (On Hold)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 17,643
  • WpVote
    Votes 2,034
  • WpPart
    Parts 21
Wannan ba labarin mu na gargajiya bane, it's not the normal boy girl thing, wannan tafiya ne wanda zamu kalle duniya ta wani fanni. Rayuwar da muka tsinci kanmu yanzu bai wuce rayuwa na zalunci ba, masu mulki su tauye ma talakawa hakki, sannan su kuma talakawa suna cikin ukuba babu kwanciyar hankali tareda su. Suna wani irin rayuwa domin su kwata yancin kansu walau hanya mai kyau da kuma mara kyau. Labarin ya ƙunsa cin hanci da rashawa, sace sace, shaye shaye, safaran mutane da duk wasu mugayen ɗabi'u da bariki ya ƙunsa.